HausaStack

HausaStack HausaStack is your go-to platform for learning programming, networking, cloud computing, web development, and app development — all taught in Hausa language.

HausaStack – A leading tech platform for the Hausa community, offering expert training in programming, networking, cloud computing, web and app development, and providing professional web development solutions. We make complex tech topics simple and easy to understand, so beginners and aspiring developers can learn step by step. Our lessons cover everything from coding basics to advanced cloud and

network solutions. In addition to teaching, HausaStack also offers professional web development services, helping businesses and individuals build modern, functional, and secure websites. Whether you want to become a software developer, start your tech career, or create your own website or app, HausaStack is here to guide you. Programming & Coding (Hausa)
Web & App Development
Networking & Cloud Computing
Practical Tech Skills for Everyone

Learn in Hausa. Build in Tech. Grow with HausaStack.

27/05/2026

Shin ya k**ata ku koyi python a 2026?

27/05/2026

Menene Information Technology (IT) ?

Mecece Computer Hardware | Explained in Hausa Step by StepA cikin wannan bidiyon za mu yi bayani akan Computer Hardware ...
07/05/2026

Mecece Computer Hardware | Explained in Hausa Step by Step

A cikin wannan bidiyon za mu yi bayani akan Computer Hardware da nau’o’in kayan aikin kwamfuta. Za ku san mecece hardware, abubuwan da take kunshe da su k**ar CPU, RAM, Hard Disk, Monitor, Keyboard, Mouse, da sauran su, da yadda suke aiki a cikin kwamfuta.

Wannan bidiyo din munyi shine a cikin yaren Hausa, saboda clear understanding of what Computer Hardware is, domin beginners su fahimta cikin sauƙi.

https://youtu.be/kIE9an1kQXc

A cikin wannan bidiyon za mu yi bayani akan Computer Hardware da nau’o’in kayan aikin kwamfuta. Za ku san mecece hardware, abubuwan da take kunshe da su k**a...

Yadda Ake Execute Ɗin Python Program | Python Tutorial a HausaA wannan video ɗin zaku koyi yadda ake running ɗin Python ...
07/05/2026

Yadda Ake Execute Ɗin Python Program | Python Tutorial a Hausa

A wannan video ɗin zaku koyi yadda ake running ɗin Python code karo na farko cikin sauƙi. Mun yi wannan video ɗin ne a Hausa domin beginners su fahimta easily kuma su fara programming cikin sauƙi.

https://youtu.be/ThGDuJJ5EKQ

A wannan video ɗin zaku koyi yadda ake running ɗin Python code karo na farko cikin sauƙi. Mun yi wannan video ɗin ne a Hausa domin beginners su fahimta easil...

Install Extensions in Visual Studio Code | Hausa TutorialA wannan video ɗin zaku koyi yadda ake install ɗin extensions a...
07/05/2026

Install Extensions in Visual Studio Code | Hausa Tutorial
A wannan video ɗin zaku koyi yadda ake install ɗin extensions a Visual Studio Code domin yin coding cikin sauƙi.

https://youtu.be/WrDAJz8a4YE

A wannan video ɗin zaku koyi yadda ake install ɗin extensions a Visual Studio Code domin yin coding cikin sauƙi.On Hausa Stack, we teach technology in a simp...

Download & Install Text Editors | Hausa TutorialA wannan video ɗin zaku koyi yadda ake download da install ɗin text edit...
07/05/2026

Download & Install Text Editors | Hausa Tutorial
A wannan video ɗin zaku koyi yadda ake download da install ɗin text editors cikin sauƙi domin fara coding da web development.

https://youtu.be/1JI_N9VrO2k

A wannan video ɗin zaku koyi yadda ake download da install ɗin text editors cikin sauƙi domin fara coding da web development.On Hausa Stack, we teach technol...

Menene Python? | Python Tutorial a HausaA wannan video ɗin zamu gaya maku menene Python da yadda ake amfani da shi wajen...
07/05/2026

Menene Python? | Python Tutorial a Hausa
A wannan video ɗin zamu gaya maku menene Python da yadda ake amfani da shi wajen programming da gina applications cikin sauƙi. Munyi bayani cikin sauƙi a Hausa domin beginners su fahimta easily kuma su fara coding cikin sauƙi.

https://youtu.be/auGSxUjGsdk

A wannan video ɗin zamu gaya maku menene Python da yadda ake amfani da shi wajen programming da gina applications cikin sauƙi. Munyi bayani cikin sauƙi a Hau...

Menene CSS? | CSS Tutorial a HausaA wannan video ɗin zaku san menene CSS da yadda ake amfani da shi wajen saka style da ...
07/05/2026

Menene CSS? | CSS Tutorial a Hausa
A wannan video ɗin zaku san menene CSS da yadda ake amfani da shi wajen saka style da structure ɗin website. Mun yi bayani cikin sauki a Hausa domin beginners su fahimta easily kuma su fara web design without confusion.

https://youtu.be/A9ThtTtR0xU

A wannan video ɗin zaku san menene CSS da yadda ake amfani da shi wajen saka style da structure ɗin website. Mun yi bayani cikin sauki a Hausa domin beginner...

Menene HTML? | HTML Tutorial a HausaA wannan video ɗin zaku san menene HTML da yadda ake amfani da shi wajen gina websit...
07/05/2026

Menene HTML? | HTML Tutorial a Hausa
A wannan video ɗin zaku san menene HTML da yadda ake amfani da shi wajen gina websites cikin sauƙi. Munyi bayani cikin sauƙi a Hausa domin beginners su fahimta easily kuma su fara koyon web development ba tare da sun sha wahala ba.

https://youtu.be/YZ9bfNYxwTc

A wannan video ɗin zaku san menene HTML da yadda ake amfani da shi wajen gina websites cikin sauƙi. Munyi bayani cikin sauƙi a Hausa domin beginners su fahim...

Domin samun darussanmu na kyauta a YouTube, danna ƙasa ka yi Subscribe idan kana son ci gaba da kallon bidiyoyinmu:https...
07/05/2026

Domin samun darussanmu na kyauta a YouTube, danna ƙasa ka yi Subscribe idan kana son ci gaba da kallon bidiyoyinmu:

https://www.youtube.com/?sub_confirmation=1

Mun gode!

Welcome to Hausa Stack 👋 This channel is made to help you learn everything about technology in a simple and easy way. We explain step by step so that even if you are a complete beginner, you can understand and follow along. Here, you will learn programming, how to use CMS platforms like WordPress...

Address

Gwarinpa Estate
Abuja
900101

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when HausaStack posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share