Alh Aminu Crypto

Alh Aminu Crypto Writer || Content Creator || Crypto trader || My Old account was permanently disabled || DM for any promotion || DEX Trader || Airdrop Hunter

Masu cewa Kabir Gombe baya tare da Pantami karya kukeyi, ga Malam Pantami ga Sheikh Kabiru Gombe a wajen taron Internati...
12/08/2026

Masu cewa Kabir Gombe baya tare da Pantami karya kukeyi, ga Malam Pantami ga Sheikh Kabiru Gombe a wajen taron International Comperence Abuja wanda Sheikh Bala lau da Rafida s**a shirya.

Wannan taci ko bata ci ba 😅
12/08/2026

Wannan taci ko bata ci ba 😅

Masha Allah, wannan Hukuncin yayi, wannan mutumin ya dauki sama da shekaru 10 ya halllaka mutanen SYRIA
11/08/2026

Masha Allah, wannan Hukuncin yayi, wannan mutumin ya dauki sama da shekaru 10 ya halllaka mutanen SYRIA

So, Abba Kabir Yusuf is even happy with the way Sheikh Jingir called Christians “infidels”? 🤔What Sheikh Jingir said at ...
11/08/2026

So, Abba Kabir Yusuf is even happy with the way Sheikh Jingir called Christians “infidels”? 🤔

What Sheikh Jingir said at the wedding event in Kano is honestly concerning and could fuel religious tension.

He openly told people to support a Muslim-Muslim ticket and not vote for a Christian. In 2026, are we still doing politics this way? Even some of the people at the event, including Abba Kabir Yusuf, the governors of Jigawa and Katsina, and other guests, were laughing at the way he presented it.

Forget religion for a moment. What Nigeria needs is a leader who is competent, honest, fair, and capable of improving the lives of ordinary Nigerians.

Nigeria is a democracy. Your religion, tribe, or language should not determine whether you can lead. A just Christian is better than an unjust Muslim, just as an unjust Christian is no better than an unjust Muslim.

Let’s choose our leaders based on character, competence, and justice—not religion or ethnicity. Nigeria needs people who unite us, not those who keep reminding us of what divides us.

May God Bless Nigeria

11/08/2026

ka taba ganin 1M taka ta kanka a account dinka tun da kake?

This is Yann Diomande in 2015, at the age of 15 😂😭Now it’s 2026, and bro is somehow still 19 years old. 😭💀
11/08/2026

This is Yann Diomande in 2015, at the age of 15 😂😭

Now it’s 2026, and bro is somehow still 19 years old. 😭💀

DOLE NE KA NEMI KUDI... BA DON SON DUNIYA BA, SAI DON 'YANCIN KAI.Ka nemi kudi domin ka samu 'yancin rayuwa, ka taimaki ...
10/08/2026

DOLE NE KA NEMI KUDI... BA DON SON DUNIYA BA, SAI DON 'YANCIN KAI.

Ka nemi kudi domin ka samu 'yancin rayuwa, ka taimaki iyayenka da iyalinka, ka tallafa wa masu bukata, ka zuba jari a kan burinka, kuma ka samu damar ficewa daga duk wani hali da ake wulakanta ka.

Ka nemi kudi domin ka mallaki lokacinka, ka kula da lafiyarka, ka bai wa 'ya'yanka ilimi mai kyau, ka taimaki al'ummarka, sannan ka gina makoma mai kyau da arzikin da zai amfani zuriyarka.

Gaskiya ne, kudi ba shi ne farin ciki na har abada ba, amma yana bude kofofin damar da za su taimaka maka wajen samun natsuwa da farin ciki.

Don haka, kada ka bari kudi ya ja ka; kai ka ja kudin.
Make money work for you.

Yi aiki tukuru, gina arziki, sannan ka yi amfani da shi wajen inganta rayuwarka da ta al'ummarka.

Allah ya ba mu ikon amfani da damar da Ya ba mu. 🤲

1. Ya ce “kuri'ata ga dan takara Musulmi ne," kuma ya kira musulmi su bi shi. Ya dauki siyasa irin ta demokradiyya a mat...
10/08/2026

1. Ya ce “kuri'ata ga dan takara Musulmi ne," kuma ya kira musulmi su bi shi. Ya dauki siyasa irin ta demokradiyya a matsayin ibada ba lalura ba. Annabi ya ce: "Duk wanda ya ƙirƙiro wani sabon abu a cikin addininmu wanda ba daga gare shi ba, to an ƙi shi".

2. Ya ce musulmi su "nuna wa kafirai iyakarsu" a siyasance. Wannan ya saba wa umurnin Qur’ani: "Kuma kada ƙiyayyar wasu mutãne ta sanya ku da kada ku yi ãdalci" (5:8).

3. Ya kafirta Kirista. Allah ya ce: "Ka ce: 'Yã ku Ma’abota Littãfi! Ku zo ga kalma daidai a tsakãninmu da tsakãninku, watau kada mu bautawa kõwa fãce Allah.'".

4. Ya ce duk wanda bai yarda da Muslim-Muslim ba ya bar Najeriya. Allah ya ce: "Allah bã Ya hana ku, waɗanda ba su yãƙe ku ba sabõda addini... daga ku kyautata musu, kuma ku yi ãdalci gare su" (60:8).

5. Ya ce "mafi yawa na kuri'a ga Muslim-Muslim" ne, yin hakan musulunci ne. Annabi ya ce: duk wanda ya nẽmi ilmi don ya yi takara da malamai, ko don ya yi jayayya da wawaye, ko don ya karkatar da fuskõkin mutãne zuwa gare shi, to Allah zai shigar da shi wuta." (Tirmidhi)

6. Ya yabawa azzalumi a matsayin jaruminsa na siyasa a demokradiyya. Annabi bai taɓa goyon bayan azzalumi ba. Shi ne ya ce: "Mafi sharrin shugabanninku su ne waɗanda kuke ƙi..." (Muslim).

7. Annabi ya ce mafi girman jihadi shi ne "magana ta gaskiya a gaban shugaba azzalumi" (Abu Dawud). Shi kuwa ya mayar da jihadi ga siyasar neman rinjaye da amfani da kungiya da sunan addini.

8. Ya yi kira musulmi su mamaye Nigeria. Amma Allah ya ce: "Ku yi ãdalci; shi ne mafi kusa ga taƙawa" (5:8). Wannan kira nasa yana nuna son kai ne, ba adalci ba.

9. Ya ce duk wanda ya ki tafarkinsa yana ƙin Musulunci ne, bayan koyi yake da kaf!rai da s**a kawo demokradiyya. Annabi ya ce: "Kowa ya yi koyi da wasu, to yana daga cikinsu" (Abu Dawud).

10. Yana yada fitina da bakinsa tsakanin addinai. Annabi ya yi gargaɗi: "Za ku bi hanyoyin waɗanda s**a gabãce ku." Ku fadi alheri ko ku yi shiru!

KY TEBO ✍️

Waye yake da wata 20M da bai komai da ita ya bani aronta in cika wannan kudin 😎
10/08/2026

Waye yake da wata 20M da bai komai da ita ya bani aronta in cika wannan kudin 😎

Daga fadar gaskiya cewa Sheikh Jingir zai haifar da Rikicin addinî a Nigeria, mutanen yan gargajiyan Jos an tabo shehuns...
10/08/2026

Daga fadar gaskiya cewa Sheikh Jingir zai haifar da Rikicin addinî a Nigeria, mutanen yan gargajiyan Jos an tabo shehunsu da baya laifi, tun jiya suke zagí na, abin nasu bai tsaya a comment ba kawai har DM s**a cikamin da zagí. Yanzu wannan itace tarbiyyar da aka Malamanku s**a baku?

Dole fa sai mun fada masa gaskiya. Malan Sani Ittakillah, Amamaka maut... Kaji tsoron Allah karka kawo mana rikicin addini a kasar nan

Duk wanda yake bibiyar abubuwan da suke faruwa a duniya, a wajajen da ake samun rikicin addini bazai goyi bayan kalaman Sani Yahya Jingir ba, ku kalli rikicin Muslim da Hindu, anan kusa ku kalli Rikicin addinî a Sudan kafin su rabu da sauran wurare

Address

Abuja
Abuja

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Alh Aminu Crypto posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share