Alh Aminu Crypto

Alh Aminu Crypto Writer || Content Creator || Crypto trader || My Old account was permanently disabled, This is my new page

08/06/2026

Da AREWA ta gyaru da abaka dollar $1m Kafita da fitarka?

Allah ya rabamu da makanta irinta yan kwankwasiyya, da yawansu ko riddà madugu yace suyi zasuyi 🥲🤔
08/06/2026

Allah ya rabamu da makanta irinta yan kwankwasiyya, da yawansu ko riddà madugu yace suyi zasuyi 🥲🤔

07/06/2026

Yanzu million 5 tazama kamar Naira 50 kowa yana da ita a account dinsa.

DA GASKE NE PETER OBI BAYA KAUNAR 'YAN AREWADaga Yusuf Anwar yace:Ni shaidane akan abinda Peter obi yayi a lokacin yana ...
07/06/2026

DA GASKE NE PETER OBI BAYA KAUNAR 'YAN AREWA

Daga Yusuf Anwar yace:
Ni shaidane akan abinda Peter obi yayi a lokacin yana Gwamna a Anambra state

A wancan lokacin ina karatu a National Mettalurgical Training Institute dake Onitsha Anambra state

Baka isa ka saka kayan Bahaushe kayi yawo a garin ba 'yan iska zasu ma kwace da rana tsaka a bainar jama'a, kuma babu mai hanasu, ko ya taimakeka

Idan zan shiga kasuwa ko cikin gari, gajeran wando nake sawa, da kuma aski mai toliyar zakara, haka nake yawo indai inaso in tsira daga sharrin 'yan iska

Haka kuma Mutanenmu masu wulakantacciyar sana'a, su dama kullum cikin gudu suke, saboda jami'an tsaro na kamasu su korosu gida Arewa, saboda sun je jihar da ba tasu ba, banda tsangwama da kwace daga mutanen gari

Wannan ID card da kuke gani muma an yi mana shine saboda ba neman kudi mukaje Anambra ba, munje karatu ne da sahalewar Gwamnatin jihar Katsina, lokacin under schorlaship mukaje saboda makarantar tana under ministry of mines and steel ne

But tabbas Peter obi baya kaunar 'yan Arewa, infact inyamurin Anambra state ma in General, but a hakane yau muka bada kofa yake cin zarafin Lengendry fore-fathers dinmu.

Allah Ya kyauta

Ga wanda yafi dacewa ya mulki kasar nam a yanzu HAMZA EL-MUSTAPHA amma sai dai kash har yanzu yan Nigeria basu wayebaYan...
07/06/2026

Ga wanda yafi dacewa ya mulki kasar nam a yanzu HAMZA EL-MUSTAPHA amma sai dai kash har yanzu yan Nigeria basu wayeba

Yan Nigeria zasu iya barin mutumin kirki daya dace su zabi dan ikka akan ledan taliya ko turmin zani ko 5k

Kaico 😢

Ottawa, Canada 🌍
07/06/2026

Ottawa, Canada 🌍

Wai da gaske har yanzu yana malamin da aka hada baki dashi wajen yiwa TINUBU JUYIN MULKI har yanzu yana daure a PRISON 😢
07/06/2026

Wai da gaske har yanzu yana malamin da aka hada baki dashi wajen yiwa TINUBU JUYIN MULKI har yanzu yana daure a PRISON 😢

Shekaru biyu kenan da yan mining s**a ci kudin karè
07/06/2026

Shekaru biyu kenan da yan mining s**a ci kudin karè

Peter Obi bai dace ya zama shugaban kasar Nigeria ba, ina ma ace Kwankwaso/Obi ko Atiku/Obi kai Obi ko mataimaki bai kam...
06/06/2026

Peter Obi bai dace ya zama shugaban kasar Nigeria ba, ina ma ace Kwankwaso/Obi ko Atiku/Obi kai Obi ko mataimaki bai kamata ya zama ba a Nigeria

Gwada Tinubu akan Peter Obin Yan tàaddan Biafara, ni da hadin WIKE/KWANKWASO NE to gwara gwara amma Obin nan ni dai bana sanso

Are you Looking for Graphics DesignerWey Sabi Better Design?Alhaidary Graphics is Here for your Next ProjectJust Dm Or C...
16/02/2024

Are you Looking for Graphics Designer
Wey Sabi Better Design?
Alhaidary Graphics is Here for your Next Project
Just Dm
Or Contact these Numbers Below
08124827909 or 07067479410

Address

Wuse II
Abuja

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Alh Aminu Crypto posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share