Annur Solution

Annur Solution Domin samun Shirye shiryen mu a youtube

16/02/2026

🚨 KA MANTA LAMBAR WAYARKA? GA MAGANI A SAUƘAƘE!

Mutane da yawa suna fuskantar wannan matsalar,
musamman idan sabuwar SIM ce ko ka daΙ—e baka haddace ta ba.

Ga yadda zaka duba lambarka cikin sakan kaΙ—an πŸ‘‡

━━━━━━━━━━━━━━━

πŸ“‘ MTN Nigeria
Danna: *123*1*1 #

πŸ“‘ Airtel Nigeria
Danna: *121*3*4 #

πŸ“‘ Glo (Globacom)
Danna: *135*8 #

πŸ“‘ 9mobile
Danna: *248 #

━━━━━━━━━━━━━━━

Yadda ake yi:

1. BuΙ—e wurin kira (dialer).
2. Rubuta code Ι—in.
3. Danna maΙ“allin kira.
4. Lambarka za ta bayyana nan take.

Kuyi Share Domin Wasu su amfana Mun Gode
https://t.me/Abujafarpkm

09/08/2025

YAUSHE RABON KA DA ATM CARD

Shin ko Ka San cewa akwai mutane sama da mutum Miliyan 30-40 a Arewa wanda sun iya karatu da rubutu Kuma suna amfani da ...
05/09/2024

Shin ko Ka San cewa akwai mutane sama da mutum Miliyan 30-40 a Arewa wanda sun iya karatu da rubutu Kuma suna amfani da wayar hannun (smartphone). Amma ba su San yadda zasu sarrafa wayar hannunsu ba wajen koyan digital skills a online.

Arewa Digital Marketing ta shirya tsaf don koyar daku yadda zakuyi amfani da wayoyin hannunku wajen koyan hanyar dogaro da Kai na din din din.

Danna link dinnan dake kasa domin shiga group inda zaayi training din πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»

https://chat.whatsapp.com/EeQav87z8xS4SCu5qXN2EH

Discover_the_Health_Benefits_of_Garlic_Water___Boost_Your_Immune_System_Naturally_in_2024___Garlic_health_benefits,_Garl...
16/07/2024

Discover_the_Health_Benefits_of_Garlic_Water___Boost_Your_Immune_System_Naturally_in_2024___Garlic_health_benefits,_Garlic_benefits,_Holistic_health(4

Discover_the_Health_Benefits_of_Garlic_Water___Boost_Your_Immune_System_Naturally_in_2024___Garlic_health_benefits,_Garlic_benefits,_Holistic_health(4 ...

15/07/2024

7 important of Garlic
Link in comment section

ADA BAYA ANCI ARAHAba wahalan zane zaneSanar wan kawai
26/06/2024

ADA BAYA ANCI ARAHA
ba wahalan zane zane
Sanar wan kawai


Collecting rainwater so you can use it β™»οΈπŸŒ§β˜”οΈπŸ’¦
26/06/2024

Collecting rainwater so you can use it β™»οΈπŸŒ§β˜”οΈπŸ’¦

Old memories
26/06/2024

Old memories

Address

Abuja

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Annur Solution posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Annur Solution:

Share