ABBA DATA SUB

ABBA DATA SUB Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from ABBA DATA SUB, Telecommunication Company, Bauchi.

Abba Data Sub provides affordable mobile data, airtime, cable TV, electricity bill payments, and other digital services with instant delivery, secure transactions, and reliable customer support.

15/08/2026

Barkanku da safiya mutanen kirki abokan kasuwanci

14/08/2026

🎉 ABBA DATA SUB APP IS BACK! ✅🚀

We’re back and working successfully! 💙

If you experience any issue, please chat us on WhatsApp: 08100274867/08065128267.

We’ll fix it as soon as possible. 🙏

04/08/2026

Asslamualaikum Barkanmu da safiya abokan kasuwanci 👋

Yadda zaka Fara Samun Kuɗi Daga App dinmu a kyauta! 💰--------------------------------------Da ABBA DATA SUB Referral Pro...
03/08/2026

Yadda zaka Fara Samun Kuɗi Daga App dinmu a kyauta! 💰

--------------------------------------
Da ABBA DATA SUB Referral Program, zaka iya samun 1k ko 2k har zuwa 10k kuma ba tare da ka saka ko Naira ba..

Yadda tsarin yake ⬇️
Idan ka gayyaci abokanka s**a yi register da Referral Link dinka.

Daga lokacin da s**a fara amfani da app, duk transaction da s**a yi, kai ma zaka riqa samun commission 💸💸

Yawan mutanen da ka gayyata = Yawan kuɗin da za ka samu 📈

Username dinka shine refferal Code dinka

Kada ku bari a baku labari
Ku sauke App dinmu yanzu, domin k*k fara samun kuɗi a kyauta🚀⬇️
https://abbadatasub.com.ng

SPECIAL OFFER ALERT! 🚨Labari mai daɗi ga customers dinmu!Yanzu haka zaka iya samun MTN 1GB akan ₦250 kacal a app dinmh n...
02/08/2026

SPECIAL OFFER ALERT! 🚨

Labari mai daɗi ga customers dinmu!

Yanzu haka zaka iya samun MTN 1GB akan ₦250 kacal a app dinmh naABBA DATA SUB

Kuci gaba da kasancewa damu domin: Fast Delivery, Reliable Service da kuma Affordable Price

📲 Ku danna wannan link din kuyi download na ABBA DATA SUB app yanzu ⬇️
https://abbadatasub.com.ng

Domin kuma ku ci gajiyar wannan promo na musamman

📞 Contact Us: 08100274867 08065128267 08062236094

30/07/2026

Don't Miss Out!

Get MTN Gifting Data:1GB Daily - ₦250✅- '1GB Monthly -₦300 (30 Days)Fast delivery on ABBA DATA SUB.

Why Thousands Trust ABBA DATA SUBA duk lokacin da ka sayi data, kana buƙatar kamfani da zai ba ka: ✔️ Isarwa cikin sauri...
28/07/2026

Why Thousands Trust ABBA DATA SUB

A duk lokacin da ka sayi data, kana buƙatar kamfani da zai ba ka: ✔️ Isarwa cikin sauri ✔️ Farashi mai kyau ✔️ Aminci ✔️ Kyakkyawan kulawa ga customers

Wannan shi ne abin da muke ƙoƙarin samarwa a ABBA DATA SUB kullum.

Kaima ka fara amfani da app ɗinmu, domin more ingantaccen sabis

📲 Download ABBA DATA SUB today⬇️
https://abbadatasub.com.ng

📞 Contact Us: 08100274867 08065128267 08062236094

27/07/2026

Ga wasu Dalilai da zasu sama ka fara amfani da App dinmu ⬇️

Address

Bauchi
740004

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when ABBA DATA SUB posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share