SANI SAGIR

SANI SAGIR Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from SANI SAGIR, Graphic designer, Kokami Road Funtua, Funtua.

20/08/2026

“LABARI MAI ZAFI: An Samu Tashin Hankali Yayin Da ’Yan Sanda Da Sojoji S**a Hana Tsofaffin Jami’an Soja Yin Zanga-zanga a Ma’aikatar Tsaro.”

A takaice, tsofaffin jami’an soja sun taru a Abuja domin yin zanga-zanga kan rashin aiwatar da karin kudin fansho da suke ganin ya kamata su samu sakamakon karin albashin jami’an soja masu aiki. Amma jami’an ’yan sanda da sojoji sun tare su tare da hana su shiga gaban Ma’aikatar Tsaro domin gudanar da zanga-zangar.

Masu zanga-zangar sun ce suna neman a yi musu “consequential adjustment”, wato a daidaita fanshonsu da karin albashin da aka bai wa jami’an soja masu aiki. Wasu daga cikinsu sun kuma yi gargadin cewa za su iya kai zanga-zangar zuwa Villa ta Shugaban Ƙasa idan ba a saurari bukatunsu ba.
SANI SAGIR

20/08/2026

Wannan gaskiya ne indai da gaske ne ba

20/08/2026
19/08/2026

Toh ina wa inda suke cewa Hausawa suna nuna kabilanci ita wannan karatu takeyi

18/08/2026

Nakowa Store Katsina road Funtua opposite Kainuwa Pharmacy Funtua
SANI SAGIR

Address

Kokami Road Funtua
Funtua

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when SANI SAGIR posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share