Kaxeem 002

Kaxeem 002 Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Kaxeem 002, Gamawa.

🙌
04/01/2026

🙌

Follow
11/09/2024

Follow

This version of Facebook uses less data and works in all network conditions.

09/01/2024

Ministan jin kai da sata, Kai jama' a 🤦

09/01/2024

MORNING

Send a message to learn more

08/01/2024

Don't off ur phone when going to bed.

Some calls are either to save you or you save someone's life.
#2024

08/01/2024

Bola Tinubu ya É—auki mataki kan ministar jin kai, Betta Edu, bisa zargin karkatar da wasu kuÉ—aÉ—e zuwa wani asusu, karanta a sashin sharhi.
.

08/01/2024

Breaking news: Dr. Betta Edu Suspended from office

Nasayi block din kusan Riyal 2 kowani guda daya nasayo guda 500 Yakama Riyal 1000 wato N200,000 kenan Kudin Nigeria sai ...
16/04/2023

Nasayi block din kusan Riyal 2 kowani guda daya nasayo guda 500 Yakama Riyal 1000 wato N200,000 kenan Kudin Nigeria sai kudin Jigila da kawowa wanda daikai N300,000 kudin Nigeria. Wato Ship Cargo.
Dalilaina na sayan block a Madina sune, Saboda Kaunar danakeyiwa Annabi Muhammad S.A.W kuma kasancewar Madina kasa Mai tsarkine don haka nakeda Yakinin duk kasar dana debo zuwa Nigeria kasane Mai tsarki don Annabi Muhammad S.A.W Yataka Kasar shiyasa wani lokaci dakaga Alhazai suna sayan Dabino ko Ruwan Zamzam da sauransu, shin babu Dabino a Nigeria ne ko ruwa? Amma saboda zaton Alheri Yasa ake sayan na Makkah ko Madina don aksari Manzon Allah Yayi amfani dasu. Niyana shine duk gininda danyi dansaka tubalin ginin wato Foundation da block din Madina guda 10 sai nacigabada sauran ginin dana Nigeria in shaa Allahu Rabbi darajan Kasa Mai tsarki da darajan Fiyayyen Halitta Annabi Muhammad S.A.W wannan gini daiyi albarka kuma daiyi daraja. Allahu A alamu. Allah Shiyabarwa lansa Sani.
Naku Dr. Babayo Liman ikon Allah.

INNALILLAHI WA INNA ILAI HIRAJI'UN   MUNA MIKA SAKON TAZIYYA GA DAUKACIN AL,UMMAR GAMAWA BAKI DAYA GA WANNAN RASHI DA MU...
26/03/2023

INNALILLAHI WA INNA ILAI HIRAJI'UN MUNA MIKA SAKON TAZIYYA GA DAUKACIN AL,UMMAR GAMAWA BAKI DAYA GA WANNAN RASHI DA MUKA TASHI DASHI NA UWA GA SARKIN GAMAWA MUNA MATA FATAN SAMUN DACEWA DA FATAN ALLAH KAI HASKE KABARIN TA ALLAH YASA ALJANNAR FIRDAUSICE MAKOMARTA TA YA HAYYU YA QAYYUM

Address

Gamawa
752

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kaxeem 002 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share