AU Magarya Computer

AU Magarya Computer Internet Cafe, Printing, Typing, Scanning, Graphic Design, Passport, Opening Bank Account, BVN, Contract Work etc

CDCFIB TA SANAR DA MATAKI NA GABA A DAUKAR MA’AIKATA NA 2024/2025.Hukumar kula da daukar ma’aikata ta hukumar tsaron gid...
13/06/2026

CDCFIB TA SANAR DA MATAKI NA GABA A DAUKAR MA’AIKATA NA 2024/2025.

Hukumar kula da daukar ma’aikata ta hukumar tsaron gidajen gyaran hali, kashe gobara da shige da fice (CDCFIB) tana sanar da al’umma baki daya, musamman wadanda s**a nemi aikin daukar ma’aikata na shekarar 2024/2025, cewa za'a fara mataki na gaba na aikin, wato tantance lafiyar jiki da kuma tabbatar da takardu.

Saboda haka, duk masu neman aikin da s**a rubuta jarabawar kwamfuta (CBT) da aka gudanar a watan Nuwamba 2025, su shiga shafin daukar ma’aikata na hukumar daga Litinin 15 ga Yuni zuwa Juma’a 20 ga Yuni, 2026, domin duba matsayin aikace-aikacensu.

Ana bukatar masu neman aikin su shiga da (Application Number) da aka ba su lokacin yin rajista.

Idan an zabe su, za'a bukace su da su loda takardunsu, sannan su zabi rana da wurin da s**a fi so domin halartar tantancewar jiki.

Ana shawartar masu neman aikin da su bi duk umarnin da aka bayar a shafin.

Hukumar tana jaddada cewa duk tsarin daukar ma’aikatan kyauta ne gaba daya.

Saboda haka, kada wani ya biya kudi ga kowane mutum, wakili, kungiya ko wata hukuma da ke ikirarin za ta taimaka wajen saka sunansa cikin jerin wadanda aka zaba, ware masa wurin tantancewa, loda takardu, samun damar shiga wurin tantancewa ko samun zabe na ƙarshe.

Haka kuma, ana gargadin jama’a da su yi watsi da sakonnin bogi, hanyoyin yanar gizo na damfara, da kuma mutanen da ba su da izini da ke ikirarin wakiltar hukumar.

Duk wasu sahihan bayanai za'a fitar da su ne ta hanyar shafin daukar ma’aikata na CDCFIB da sauran hanyoyin sadarwa na hukuma da aka amince da su.

Hukumar na ci gaba da tabbatar da cewa an gudanar da aikin daukar ma’aikatan cikin gaskiya, adalci, cancanta da kuma bin dokoki da ka’idojin da s**a tanada.

Link yana comment section.

Allah ya bada nasara.

"UPDATE ON CDCFIB RECRUITMENT"The complete Shortlist for Physical Screening, Document Verification and Medical Assessmen...
03/02/2026

"UPDATE ON CDCFIB RECRUITMENT"

The complete Shortlist for Physical Screening, Document Verification and Medical Assessments of shortlisted candidates into various agencies under the CDCFIB will be available as soon as possible on https://recruitment.cdcfib.gov.ng/
All Candidates who participated in the CBT Examination stage are to confirm status and comply duly to instructions on this phase as stated in Invitation letters from the Board.

CDCFIB ✍️

UPDATE ON CDCFIB CBT FOR THE ONGOING RECRUITMENT EXERCISE.To access the exam, shortlisted candidates are to log into the...
12/11/2025

UPDATE ON CDCFIB CBT FOR THE ONGOING RECRUITMENT EXERCISE.

To access the exam, shortlisted candidates are to log into the Board's portal at recruitment.cdcfib.gov.ng at the exact exam window selected during registration.

recruitment.cdcfib.gov.ng

CAC KYAUTAIdan kana son kasancewa cikin waɗanda za su sami rajistar sunan kasuwanci (Business Name) kyauta daga Gwamnati...
29/09/2025

CAC KYAUTA

Idan kana son kasancewa cikin waɗanda za su sami rajistar sunan kasuwanci (Business Name) kyauta daga Gwamnatin Tarayya, kawai ka ziyarci shafin intanet na SmedanGov: portal.smedan.gov.ng, sannan ka bi matakan da aka rubuta.

Allah ya ba da sa’a. Aameen.

Important update for applicants👇🏽NCS ✍️
29/09/2025

Important update for applicants👇🏽

NCS ✍️

All shortlisted Superintendent Cadre candidates should use their NIN to check their Batch, Date, and Time. Via https://u...
25/09/2025

All shortlisted Superintendent Cadre candidates should use their NIN to check their Batch, Date, and Time. Via https://updates.customs.gov.ng

NCS✍️

NCS Update " Dear Applicant,To check your status and validate your email address, kindly visit*updates.customs.gov.ng*Lo...
13/09/2025

NCS Update

" Dear Applicant,

To check your status and validate your email address, kindly visit

*updates.customs.gov.ng*

Log in using the NIN you provided during registration.

Please note that, henceforth, email will serve as the ONLY official channel of communication with the Service."

20/08/2025
Innalillahi Wa'inna Ilaihirraji'uun May Allah grant Umar Okasha Jannah and comfort his family & loved ones during this d...
31/07/2025

Innalillahi Wa'inna Ilaihirraji'uun

May Allah grant Umar Okasha Jannah and comfort his family & loved ones during this difficult time. Ameen

Address

Gabari New Express
Hadejia

Opening Hours

Monday 08:00 - 22:00
Tuesday 08:00 - 22:00
Wednesday 08:00 - 22:00
Thursday 08:00 - 22:00
Friday 08:00 - 22:00
Saturday 09:00 - 22:00
Sunday 09:00 - 22:00

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when AU Magarya Computer posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category