Gonar Crypto

Gonar Crypto Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Gonar Crypto, Information Technology Company, Kaduna, Kaduna.

Wannan shafi ne dake kawo maku bayanai kan ilmonin zamani kimiyya da fasaha, da Kuma abinda ya shafi kudi na internet (Crypto) trading, signal, wallets, exchange, da sauransu.

27/05/2022

Za'ayi dumping a gama, abinda ka siya a lokachin crash.. Shine abinda zaka siyar kachi riba a lokachin pumping πŸ’²πŸ’²

Dala miliyan daya $1,000,000 da akayi investing dinta a $LUNA watan daya wuche, zata zama dai dai take da darajar kimani...
22/05/2022

Dala miliyan daya $1,000,000 da akayi investing dinta a $LUNA watan daya wuche, zata zama dai dai take da darajar kimanin dala daya $1 a yau. πŸ˜ͺπŸ˜ͺ

Babu Wata hanya Mafi dacewa kayi murnar zagayowar wannan ranar ta BITCOIN PIZZA DAY inba tareda pizzarka ba πŸ€—πŸ™Œ
22/05/2022

Babu Wata hanya Mafi dacewa kayi murnar zagayowar wannan ranar ta BITCOIN PIZZA DAY inba tareda pizzarka ba πŸ€—πŸ™Œ

Chairman na SEC (Security and Exchange Commission) wato Gerslers na kasar Amurka yayi gargadin chewa : da yawa daga chik...
21/05/2022

Chairman na SEC (Security and Exchange Commission) wato Gerslers na kasar Amurka yayi gargadin chewa : da yawa daga chikin tokens da kuma coins na Crypto zasu ruguje nan gaba kadan, Kuma masu hannun Jari a chiki zasu tafka asarori masu girma dazarar hakan ta faru .

Gensler’s yayi wannan gargadin ne biyo bayan rugujewar UST da kuma LUNA a makon daya gabata.




Shekara biyar da s**a wuche, a rana Mai kamar ta yau darajar bitcoin guda ta kai Dala dubu biyu $2000 a Karon farko πŸ€”   ...
20/05/2022

Shekara biyar da s**a wuche, a rana Mai kamar ta yau darajar bitcoin guda ta kai Dala dubu biyu $2000 a Karon farko πŸ€”




09/05/2022

Duk me siyan coins a yanzu abun a tayashi murna ne, domin ze siya a dai dai lokachin da ya kamata...

Kasuwa tayi warwas

Anyi burning tron fiye da billion 2Over 2 Billion   already burnt.   πŸ”₯ πŸ”₯
06/05/2022

Anyi burning tron fiye da billion 2

Over 2 Billion already burnt. πŸ”₯ πŸ”₯

06/05/2022

BUY
the
DIP

28/04/2022

Coins da dama sunyi dip, Shin kana buqatar karin haske domin inganta fasaharka a wurin trading na Crypto ?

Shin kai sabon shiga ne ?

Collector Loses $391,000 as Bored Ape NFT Accidentally Sells for Just 115$ β€”    wani ya siyar da photon NFT dinsa na APE...
29/03/2022

Collector Loses $391,000 as Bored Ape NFT Accidentally Sells for Just 115$ β€”

wani ya siyar da photon NFT dinsa na APEcoin akan dala 115$ bisa kuskure, nan take kuwa wani ya siyishe ba bata lukaci , Awajan rubuta price dinsa da zaisa ne yayi mistake maimakun yasa $391,000 sai yasa 115$ ,

yayi asara ta kwatankwacin Ape #835 for 115 ETH . in naira 1.4 b

muna bada shawara gamasu gaggawa
Ana nutsuwa susai .

29/03/2022

Duk abunda yaje sama Seya sauko qasa

24/03/2022

Yadda kasuwa ke forming golden Cross pattern musamman A 4h da 6h TF akwai alamun ALTs season (bull run)
πŸ“ˆπŸ“ŠπŸ’° ALLAH ya bamu sa'a

Address

Kaduna
Kaduna

Telephone

+2348091911119

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Gonar Crypto posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share