Kwaryar Unguwan Rimi/ Millennium City

Kwaryar Unguwan Rimi/ Millennium City Domin Tunawa da magabatan mu daku ma ai yukan Cigaban al umma

A makon da s**a gabata ne fadar mai girma sarkin unguwan rimi  ta nada sabbin wakilai hade da sabon sarkin Malamai na un...
16/02/2026

A makon da s**a gabata ne fadar mai girma sarkin unguwan rimi ta nada sabbin wakilai hade da sabon sarkin Malamai na unguwan rimi wasu daga ciki sun gaje mukamin ne daga wajan iyayen su wanda Allah yayi masu rasuwa wasu kuma jajir cewan sune da nuna kishin al umma ne ya Allah ya basu wan nan muka min da kuma sauran iyayen wan nan gunduma tamu mai al barka da Malaman mu masu al barka Allah ya saka ma kowa da alheri Allah ya taya ku riko πŸ™πŸ»Haruna AbdulrasheedHausa News Today

Marigayi magaji chawai muna addua Allah yayi maka rahama jinyar da kayi Allah yasa ta zama kaffara a gare ka hakika chaw...
20/01/2026

Marigayi magaji chawai muna addua Allah yayi maka rahama jinyar da kayi Allah yasa ta zama kaffara a gare ka hakika chawai mutumin kirki ne

Marigayi Bello wanda a kafi sani da Bello nasa hakika mutumin kirki ne muna addua Ubangiji Allah yasa aljanna firdausi n...
14/01/2026

Marigayi Bello wanda a kafi sani da Bello nasa hakika mutumin kirki ne muna addua Ubangiji Allah yasa aljanna firdausi ne makoma a gare ka damu baki daya πŸ™πŸ»

Mariga Kabiru wanda a kafi sani da kabiru police yayi rayuwan shi ne a bus stop din unguwan rimi kuma mutumin kirki ne m...
14/01/2026

Mariga Kabiru wanda a kafi sani da kabiru police yayi rayuwan shi ne a bus stop din unguwan rimi kuma mutumin kirki ne muna addua Allah ya aljanna firdausi ne makoma a gare mu baki daya πŸ™πŸ»

Address

Kaduna
90043

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kwaryar Unguwan Rimi/ Millennium City posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share