Daraja2225

Daraja2225 MUN BUDE WANNAN PAGE DIN DAN TALLATA AYYUKAN JAM IYYAR ADC DA KWANKWASIYYA ADC KWANKWASIYYA SABON SHAFI

Innalilahi Wa'innah Ilahin Rajiun.Allah yayiwa Zaɓaɓɓen Ɗanmajalisar Tarayyar Ƙananan hukumomin Dawakin Kudu da Warawa B...
10/04/2026

Innalilahi Wa'innah Ilahin Rajiun.Allah yayiwa Zaɓaɓɓen Ɗanmajalisar Tarayyar Ƙananan hukumomin Dawakin Kudu da Warawa Barr. Mohamed Hassan rasuwa a yau.

YANZU YANZUMai Girma Jagoran Jam’iyyar ADC na Arewacin Nigeria, Sen. Rabiu Musa Kwankwaso ke jagoantar zama na musamman ...
10/04/2026

YANZU YANZU

Mai Girma Jagoran Jam’iyyar ADC na Arewacin Nigeria, Sen. Rabiu Musa Kwankwaso ke jagoantar zama na musamman tareda masu ruwa da tsaki na Jam’iyyar ADC reshen Jahar Kano.

Mai Girma Tsohon Mataimakin Gwamnan Kano Comrd. Aminu Abdussalam Gwarzo da Tsohon Dan Takarar Gwamnan Kano Dr. Nasiru Yusuf Gawuna, Sen. Rufa’i Sani Hanga, Hon. Shehu Wada Sagagi, Dr. Yusuf Kofar Mata tareda kafatanin shugabannin Jam’iyyar ADC na Jahar Kano dukka suna daga cikin mahalarta taron.

Allah Kabawa Jam’iyyar ADC nasara a zaben shekarar 2027.

Meenan Kwankwasiyya✍🏻📸

End of APC
08/04/2026

End of APC

Petition din mu ya shiga hannun INEC! Alhamdulillah.
08/04/2026

Petition din mu ya shiga hannun INEC! Alhamdulillah.

Shin Zaku zabi Kwankwaso a Jam'iyyar ADC 2027
06/04/2026

Shin Zaku zabi Kwankwaso a Jam'iyyar ADC 2027

06/04/2026

Ana zargin gwamnatin kano ta abba ta saida FGC kano maigirman Hecter 35 kankudi kimanin naira Billions 36
Innalillahi 😭

Bari muga masoya kwankwaso ajamiyyar ADC mai alamar musabaha👍👍👍Yas 👈No👈
06/04/2026

Bari muga masoya kwankwaso ajamiyyar ADC mai alamar musabaha👍👍👍
Yas 👈
No👈

06/04/2026

DUK WANI DAN KWANKWASIYYA YAYIWA ALLAH GODIYA AKWAI LABARI ME DADI DAKE TAFE

Alhamdulillah INEC ta janye batun jingine shugabancin jam'iyyar ADC ta tayi bisa ganganci da nuna ɓangaranci.
06/04/2026

Alhamdulillah
INEC ta janye batun jingine shugabancin jam'iyyar ADC ta tayi bisa ganganci da nuna ɓangaranci.

06/04/2026

1K ko APC?

Address

Sharada Phase3 Kwanar Ganduje
Kano
KN177

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Daraja2225 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Daraja2225:

Share