Auta Digital Comms

Auta Digital Comms Content Creator

Gwamnatin Tarayya zata horar da Matasa yadda ake Gyaran Meter ta wutar lantarkiGa Link din nan a Comment Section
05/07/2026

Gwamnatin Tarayya zata horar da Matasa yadda ake Gyaran Meter ta wutar lantarki

Ga Link din nan a Comment Section

😭
04/07/2026

😭

Yanzu-yanzu:...💥💥💥

Rahotanni na cewa hukumar EFCC ta gano dala biliyan 5, takardun da ake zargin an riga an rubuta sakamakon zaɓen 2027, sarƙoƙin zinari da darajarsu ta kai naira tiriliyan ₦1, da kuma motocin alfarma 200 a gidan tsohon gwamnan Jihar Abia, T. A. Orji, bayan samame da ta kai gidan nasa.

Ana kuma zargin gwamnan da ƙin amsa gayyatar da EFCC s**ayi masa har sau da dama, kuma ya ɓuya na tsawon watanni.

Idan har waɗannan zarge-zarge s**a tabbata, wannan wani babban abin takaici ne ga ƙasa irin ta Najeriya.

'Yan siyasar Najeriya da mugun cin hanci sun jefa al'umma cikin talauci, yayin da suke tara dukiyar da ba ta dace ba.

Yanzu irin waɗannan mutanen idan a wata ƙasar ne da tuni an shafe tarihin su daga doron duniya

🥹🥹🥹

DATA KWASHA KWASHA bayanin yana comment Section
01/07/2026

DATA KWASHA KWASHA

bayanin yana comment Section

Kamfanin MTN sun dawo da bada damar cin bashi ga masu amfani da layukansu. Abinda kawai aka samu Canji shi ne, sun daina...
25/06/2026

Kamfanin MTN sun dawo da bada damar cin bashi ga masu amfani da layukansu.

Abinda kawai aka samu Canji shi ne, sun daina bada damar aci bashi har ya wuce N5,000.

Sannan duk wanda yasan suna binsa sama da N5,000 har yanzu, ba zasu bashi damar sake rantowa ba har sai ya biya wanda ake binsa.

20/06/2026

Wata sabuwar Jarabawar ta Tunkaro Maimuna a shirin Kaddara

20/06/2026

Barkanku da Hutun Karshen Mako

Address

Kano
Kano

Opening Hours

Monday 08:00 - 23:00
Tuesday 08:00 - 22:00
Wednesday 08:00 - 22:00
Thursday 08:00 - 22:00
Friday 08:00 - 22:00
Saturday 08:00 - 22:00
Sunday 10:00 - 22:00

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Auta Digital Comms posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share