Napson Computer and Internet Cafe, Rimin gado

Napson Computer and Internet Cafe, Rimin gado Is a business center and internet cafe. Here are our services. TYPING, PRINTING, ONLINE REGISTRATION

11/01/2022

ANNOUNCEMENT
NIGERIAN NAVY ONLINE RECRUITMENT IS STILL ONGOING

01/12/2020
Hurry and do your registration
22/09/2020

Hurry and do your registration

11/09/2020

UNIVERSAL BASIC EDUCATION COMMISSION (UBEC)
Federal Teachers' Scheme (FTS) ONLINE REGISTRATION

FOR THOSE THAT HAVE THE FOLLOWING QUALIFICATION
1. Nigeria Certificate in Education (NCE)
2. Bachelor's Degree in Education (B.Ed) or
3. Postgraduate Diploma in Education (PGDE).

CRITERIA ..You earned a degree with a grade not lower than second class (lower division), ..You earned an NCE with a credit each in Teaching Practice AND at least one teaching subject...You are currently NOT enrolled in any programme of government, such as N-Power, NYSC, etc.
..You are currently unemployed.
..You graduated NOT earlier than year 2014.
..You are not more than 35 years of age.

SUBJECT
*English Language/Literature
*Mathematics
*Integerated Science
*Physics
*Chemistry
*Biology
*Agricultural Science
*Home Economics
*Technical/Technology Education
*Physical and Health Education
*Early Childhood Care Development and Education (ECCDE)

Visit COMPUTER AND INTERNET CAFE, RIMIN-GADO TO APPLY.
ADDRESS: OPPOSITE DISTRICT HEAD OFFICE, RIMIN GADO TOWN.
For more Info call the following phone numbers.
08038752371
09032617111

BUK Aptitude Test (BUKAT 2020) for 2020/2021 Admission Exercise Registration Commences
03/08/2020

BUK Aptitude Test (BUKAT 2020) for 2020/2021 Admission Exercise Registration Commences

31/07/2020

NIGERIAN POLICE ONLINE RECRUITMENT 2020
This is to inform the general public that online Nigerian police force recruitment portal is now open.
Visit NAPSON COMPUTER AND INTERNET CAFE RIMIN GADO for your registration

Document needed for the recruitment

National Identification Number SLIP
SSCE (NECO/WAEC/NABTEB)
BIRTH CERTIFICATE
LOCAL GOVERNMENT INDIGENE
For more info call 08038752371 09032617111

26/06/2020

Har Yanzu Baa bude portal na Npower ba Domin a Sanarwar da s**a bayar cewa s**ai 11:45pm on 26/6/2020 kaga kuwa idan har hakane yau CE ranar ta cika Cif.

Don haka muke sanar da Matasa a Kiyaye domin akwai Scammers 419 sun bude portal suna yiwa mutane register alhalin Karya ne har yanzu Baa bude ba.

Zaa Bude Cikakken portal na Npower yau Jumaa kamar yadda sanarwar tace.

25/06/2020

YANDA ZA'A CIKE FARM DIN N-POWER

1. Da farko dole ne duk wanda zai cike Form na Npower kar ya haura shekara Talatin da biyar 35, kuma dole sai mutun ya kai shekara Goma Sha takwas 18, Ma'ana ya kasance shekarun haihuwar sa kar su wuce 1985- 2002. Ku kula da kyau.

2. Na biyu yakasance kanada

(a). print out na BVN details naka.

(b). Yakasance kanada Passport wanda nauyin sa bai wuce 1mb

(c). Yakasance kanada Email mai aiki ko Number da ake samun ka.

(d). Yakasance kanada Degree Certificate da NYSC kayi applying din N'TEACH KO N'HEALTH

3. Website na su shi ne www.npower.fmhds.gov.ng

4. Sannan idan ka tanadi wadannan abubwan sai ka kwantwar da hankalinka akan wadannan matakan.

a. Ka saka email ko Number wayar wanda yake aiki

b. Za'a turama sako ta Email naka domin a tabbatar.

c. Idan ka tura aka gamsu da email naka, sai ka saka BVN lambar ka guda 11, idan tayi dai dai da wancan da kasaka zai bude amma idan batayi dai dai ba na take zai nuna bazai bude ba, ku kula.

d. Sai ka saka First Name, Surname da Middle Name, wanda yayi daidai da BVN naka.

e. Sai yanda za'a zabi yanda karatun mutun yake

i. N'TEACH da N'HEALTH bazai budewa kowa ba sai mai Degree ko HND

ii. Sai kuma N'HEALTH bazai budeba sai ga Mai Bachelor degree ko HND, ko OND wanda ya karanci health science ko Microbiology ko Nursing ko Public health ko botany ko midwifery ko Psychology da sauran abinda ya daganci gefen lafiya.

iii. Wanda ya cike wannan zai saka Takardar shedar degree da yima kasa hidima.

f. Sannan idan kagama wannan sai ka amsa wasu tamboyoyi akan katin shaida na gwamnati Kamar: 1. International passport, 2. National I'd card wanda NMC ta baka driver license 3. Parmanent Voter ID card duk wanda kake da sai kayi amfani da shi.

g. Daga nan sai ka duba duk abinda ka cika sannan kayi submit.

Sannan zasu nunama wata lamba sai ka kwashe ta ka sami waje mai kyau ka ajiye.

Allah yabada sa'a, kuma muyita addu'a

23/06/2020

Wani Karin Haske Game Da Dibar Sabbin Ma'aikatan Shirin N-POWER BATCH C 2020

Muna samun tambayoyi game da shin me shaidar kwalin SSCE zai iya cikewa?

Ga yadda tsarin N-power yake :

1- N-power Agro
2- N-power Tax
3- N-power Build
4- N-power Health
5- N-power Teach
1- N-power Agro:

1- N-power Agro:

Wannan tsarin ana bukatar masu shaidar kwalin Diploma, HND da Degree, kuma wanda s**a karanci fandin Agric ko Nutrition.

2- N-power Tax

Wannan tsarin suna bukatar masu shaidar kwalin HND da Degree ne kaɗai, Kuma wanda s**a karanci fannin Finance, Economic, ko Accounting.

3- N-power Build

Wannan tsarin suna buƙatar masu shaidar karatun SSCE, Diploma, HND da Degree, bugu da kari wanda bashi da takardan shaidar karatu ma zai iya cikewa.

4- N-power Health

Wannan tsarin suna bukatar masu shaidar kwalin Certificate, Diploma, HND da Degree.
Daga cikin wadanda suke bukata akwai:

- Midwives
- Nursing
- Medical Record
- CHO, CHEW, JCHEW
- PHARMACY
- Biology
- Biochemistry
- Health education
- EHO, EVT, EHA

5- N-power Teach

Wannan tsarin suna bukatar masu kwalin NCE, Diploma, HND, da degree.

Kada ku manta ranan Juma'a(26/6/2020) mai zuwa za'a bude wannan Portal din Kuma portal address nasu bai canza ba, wanda
akai amfani da shi na baya shi za'ayi amfani (portal.npower.gov.ng)

Allah Ubangiji Ya bawa kowa sa'a.

21/06/2020

Karanta abubuwan da ake bukatar wanda zai cika aikin N-power na rukunin C

Za a fara cike neman aikin a ranar Jumu'a 26 Jun

Daga, Ibrahiim M Bawa

Ma'aikatar Jin Kai da Kare Afkuwar Bala'o'i a Nijeriya da shirin tallafawa matasan Nijeriya na N-power ke karkashin ma'aikatar ta bayyana cewa za a fara daukar sabbin ma'aikatan shirin N-power na rukunin C a ranar Jumu'a mai zuwa 26 Jun 2020.

Ana bukatar wadanda s**a kammala sakandare har zuwa digiri na daya, dake bukatar neman aikin su tanadi wadannan abubuwan;

1, Suna Name ( Sunan Mahaifi ne farko 'Surname first)
2, E-mail
3, Password
4, Educational Background
5, National Youth Service Certificate
6, Birth Certificate
7, Local Government Identification letter
8, Bank Verification Number
9, Phone Number
10, Bank Account Number
11, Bank name
12, State origin, LGA, Community
13, Residential Address
14, State of Residence
15, Local Government of Residence
16, The program you prefer

Abin lura mai digiri ko HND ne kadai za su je takardar kammala bautar kasa da aka sanya a lamba ta 5 a wannan rubutun.

Masu takardun kammala;

SSCE,
ND
NCE
JCHEW
SCHEW
HND
DEGREE

Sune kadai za su iya neman aikin, masu takardu a hannu, ma'ana wadanda s**a kammala gaba daya har s**a amshi sakamakon jarabawarsu.

A tura ko'ina don sauran yan uwa su gani su amfana, kar a bar mu a baya wannan karon.

Address

Kofar Arewa, Opposite District Head Office, Rimin Gado Town
Kano
701102

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Napson Computer and Internet Cafe, Rimin gado posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share