Nasir Tech Lab

  • Home
  • Nasir Tech Lab

Nasir Tech Lab Tech affairs
Unlock phone cheats
Tech secret reveals

🎉 Facebook recognized me as a consistent reels creator this week!
25/08/2026

🎉 Facebook recognized me as a consistent reels creator this week!

Samu 1GB na data akan ₦300 kacal! 🔥📱 Social Bundle kawaiZa ka iya amfani da ita a: Instagram, TikTok, YouTube, Facebook,...
23/08/2026

Samu 1GB na data akan ₦300 kacal! 🔥
📱 Social Bundle kawai
Za ka iya amfani da ita a: Instagram, TikTok, YouTube, Facebook, Snapchat, Audiomack da Spotify.
📲 Danna: *406*4 #

🔥 MTN DATA CODES GUDA 8 DA YA KAMATA KA SANI! 📱🔥Kana amfani da MTN? Ga wasu USSD Codes guda 8 da zaka iya amfani da su w...
23/08/2026

🔥 MTN DATA CODES GUDA 8 DA YA KAMATA KA SANI! 📱🔥

Kana amfani da MTN? Ga wasu USSD Codes guda 8 da zaka iya amfani da su wajen samun data:

1️⃣ 34421 # — ₦600 → 4GB
2️⃣ 312652 # — ₦200 → 1GB
3️⃣ 312653 # — ₦1,000 → 4GB
4️⃣ 121248 # — ₦2,000 → 13GB
5️⃣ 1213 # — ₦5,000 → 25GB
6️⃣ 12142 # — ₦2,500 → 11GB
7️⃣ 12141 # — ₦1,500 → 7GB
8️⃣ 12143 # — ₦3,000 → 20GB

💡 Ajiye wannan post ɗin domin kada ka rasa codes ɗin idan kana buƙatarsu.

📲 Follow NASIR TECH LAB domin samun ƙarin bayanan Technology, Data & wayoyin hannu cikin Hausa.

⚠️ Ka tabbatar da availability ɗin bundle ɗin a layinka kafin ka yi subscription, domin tayin MTN na iya bambanta.

🔥 KANA AMFANI DA AIRTEL? KA KARANTA WANNAN! 🔥Kana neman data mai rahusa a Airtel? 📱💰 Akwai wasu special offers da kan ba...
23/08/2026

🔥 KANA AMFANI DA AIRTEL? KA KARANTA WANNAN! 🔥

Kana neman data mai rahusa a Airtel? 📱💰 Akwai wasu special offers da kan bayyana ga wasu layuka, amma offer ɗin na iya bambanta daga layi zuwa layi.

👉 Ka danna *312 # domin ganin dukkan data bundles da Airtel ta samar maka a yanzu.

⚠️ Muhimmi: Kada ka bi code daga wani post kawai; ka tabbatar offer ɗin ya bayyana a menu na layinka kafin ka yi subscription.

📌 NASIR TECH LAB
💡 Fasaha cikin sauƙi | Tech Tips | Useful Codes

❤️ Ka LIKE
💬 Ka COMMENT “AIRTEL” idan kana son karin codes
🔁 Ka SHARE domin abokanka su gani
➕ FOLLOW NASIR TECH LAB domin samun sabbin bayanai.

THANK YOU, MY AMAZING FOLLOWERS ❤️🇳🇬To everyone who follows, likes, comments, shares, and supports my page — I truly app...
23/08/2026

THANK YOU, MY AMAZING FOLLOWERS ❤️🇳🇬

To everyone who follows, likes, comments, shares, and supports my page — I truly appreciate you! 🙏❤️

Your support means a lot to me and gives me more motivation to keep creating valuable, interesting, and entertaining content. 🚀🔥

Whether you are from the North, South, East, or West of Nigeria, we are one family. 🇳🇬❤️

Thank you for being part of this journey. More amazing content is coming! 🙏🔥

Ka danna *996 #, sannan ka shigar da lambar NIN ɗinka. Ka jira a tabbatar da bayananka, idan an tabbatar da su cikin nas...
22/08/2026

Ka danna *996 #, sannan ka shigar da lambar NIN ɗinka. Ka jira a tabbatar da bayananka, idan an tabbatar da su cikin nasara, za a buɗe layinka nan take.

22/08/2026

Idan ka manta Facebook password to basai kayi forgot password ba ga yanda zaka ganosa watch vedio 👇

Alhamdulillah! ❤️🎉50K Followers! 🙏💙Godiya ta musamman ga kowa da kowa da yake bibiyar Nasir Tech Lab, yana kallo, sharin...
22/08/2026

Alhamdulillah! ❤️🎉

50K Followers! 🙏💙
Godiya ta musamman ga kowa da kowa da yake bibiyar Nasir Tech Lab, yana kallo, sharing da kuma supporting dina.

Allah ya saka muku da alheri. ❤️
Muna ci gaba tare! 🚀

21/08/2026

Inhar kana ganin wannan abun a wayarka wannan vedio nakane

🔥 Kana neman DATA mai araha a Najeriya? 🇳🇬📱Ga wasu codes da zaka gwada 👇📱 Airtel: "*312*10*1 #"📱 Glo: "*312*1*2*7*3 #"📱 ...
20/08/2026

🔥 Kana neman DATA mai araha a Najeriya? 🇳🇬📱

Ga wasu codes da zaka gwada 👇

📱 Airtel: "*312*10*1 #"
📱 Glo: "*312*1*2*7*3 #"
📱 MTN: "*312*100 #"
📱 9mobile: "*229*3*11 #"

💥 Ka gwada naka yanzu, ka tura wa abokanka su ma su amfana!

Address


Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Nasir Tech Lab posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

  • Want your business to be the top-listed computer & electronics service?

Share