06/12/2024
Arewa Women's Graphics Association AREWA WOMEN'S GRAPHICS ASSOCIATION na gabatar muku da 30 DAY'S GRAPHIC DESIGN CHALLENGE wannan challenge za'ayi shi ne tsakanin members na AWGA da Kuma Wanda ba members saboda haka As a Graphics designer's wannaan babbar dama ce a gareku da zakuyi improving Design naku tare da kwararrun Masu Zane Zane wato GRAPHICS DESIGN Domin joining wannan challenge Zaku Yi mana DM kuturo sample na Aikin ku domin tabbatarwa za'a Baku Link kuyi Joining. Za'a fara wannan challenge ne a ranar Goma ga watan Dec 2024 har zuwa Goma ga watan Jan 2025 za'ayi wannan challenge ne a Whatsapp Group saboda haka interested Should DM