ILHAM DATA

ILHAM DATA Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from ILHAM DATA, Telecommunication Company, Doro Sabon gari, Katsina.

04/05/2026

Idan ku na fuskantar wata matsala a Application naku na ILHAM DATA ku nememu a 07064982414

23/04/2026
A Ɓangaren Data da kati kumaKamfanin ILHAM DATA Lamba Daya ne, wajen Arha da biyan bukata musamman ga masu wayoyin hannu...
20/04/2026

A Ɓangaren Data da kati kuma
Kamfanin ILHAM DATA Lamba Daya ne, wajen Arha da biyan bukata musamman ga masu wayoyin hannu da masu shagunan da su ke sayar da data Domin kuwa ilham data na saukaka musu sosai.

Ilham data Kamfani ne mai saukin Data sosai ga Quality, Saukin katin waya,Saukin biyan kudin wuta,saukin biyan cable TV subscription da Dstv, Neco pin harma da WAEC pin.

Company datar na da cikakken Tsaro da inganci tare da adana bayanan masu amfani da shi.

Manhajar na nan a Playstore da Applestore, ku shiga ku sauke Ilhamdata yanzu, ku fara amfani da datar mafi arha, mafi inganci a Najeriya.
👇
https://play.google.com/store/apps/details?id=com.pheebzdev.ilhamdata

12/04/2026

A kamfaninmu na "Ilham Data" za ku iya biyan kudin wutar NEPA da TV Subs irinsu Startimes da Exams Pin na jarabawar NECO, WAEC, NABTEB, NBAIS da sauransu.

Za ku iya Danna link din da ke kasa don yin Downloading application namu a Wayoyinku na hannu ku ci gaba da amfani da Data ba tare da 6ata Lokaci ba.
👇
https://play.google.com/store/apps/details?id=com.pheebzdev.ilhamdata

Mun gode kwarai da gaske da fatan Allah ya dafa mana baki Daya.

Mu na fatan Allah ya sa mun fara a Nasara ya Bamu kasuwa Mai albarka 🤲

Address

Doro Sabon Gari
Katsina

Website

http://ilhamdata.com/

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when ILHAM DATA posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share