Albanny IT Consultants Company

Albanny IT Consultants Company AN IT PROFESSIONAL COMPANY

WE'LL BE RUNNING A FREE WEB DEVELOPMENT COURSE SOON. INTERESTED CANDIDATES SHOULD CONTACT+2348166664159 VIA WHATSAPP.
12/07/2025

WE'LL BE RUNNING A FREE WEB DEVELOPMENT COURSE SOON. INTERESTED CANDIDATES SHOULD CONTACT+2348166664159 VIA WHATSAPP.

04/10/2023
05/09/2023

Wani mawaƙi ya ce: "Yaro bai san wuta ba in bai taka ta ba".
Mu dai da mu ka ritso lokacin mulkin soja tun daga Buhari har Abdussalam, mun san ko minene mulkin soja. Shi ya sa ba mu fatan ya dawo.

https://www.bbc.com/hausa/articles/c0x54w7nxg3o
04/09/2023

https://www.bbc.com/hausa/articles/c0x54w7nxg3o

Kamfanin wanda ke ƙasar Canada na ƙera mutum-mutumi da ake kira 'Phoenix', waɗanda idan an kammala su, za su iya fahimtar abubuwan da muke buƙata, su fahimci yadda duniya ke aiki, sannan za su iya fahimtar umarni daga gare mu.

13/08/2023

Laifi tudu ne, sai ka take naka ka hango na wani.
Shugabanni ba adalci. Talakawa ba haƙuri, ba ɗa'a.

22/07/2023

Mu fa ko da mu ne Manzon Allah SAW ya ce mu kashe kawunanmu wallahi sai mun kashe. Ballantana wata tsakar banza.

https://www.bbc.com/hausa/labarai-56263691
03/03/2021

https://www.bbc.com/hausa/labarai-56263691

Malam Garba Shehu ya ce: "Akwai rahotanni da ake samu ba wai a jihar Zamfara ba har wasu sassan na arewacin Najeriya, jirage masu saukar ungula da wasu masu hakar ma'adinai kan yi amfani da su, ana zargin cewa a kan dauki makamai a kai daji wajen 'yan ta'adda."

Address

Kofar-Sauri Katsina
Katsina
820213

Opening Hours

Monday 08:00 - 21:00
Tuesday 08:00 - 21:00
Wednesday 08:00 - 21:00
Thursday 08:00 - 21:00
Friday 08:00 - 21:00
Saturday 10:00 - 18:00
Sunday 10:00 - 18:00

Telephone

+2348166664159

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Albanny IT Consultants Company posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Albanny IT Consultants Company:

Share