29/12/2024
Assalamu Alaikum Warahmatullah
Jama'a ga dama ta samu ga masu son koyon GRAPHIC AND ARTS DESIGN a sauwake ba tare da sun sha wahala ba sannan kuma da wayar ka zakayi amfani ka designing duk abunda kake so.
Bayan haka akwai abubuwan da dama wanda zaka koya Bayan graphic and Arts design
Ka kadan daga cikin abubuwan da zamu koyar:
1. Yadda zaka designing banner da sauran su
2. Logo creation
3. Certificate
4. QR Code Generation dss
Masu bukatar koyon wannan abubuwan su joining link dinnan: