Community Eyes

Community  Eyes Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Community Eyes, Internet Company, Maru local government, Maru.

Nigeria kenen Takaitaccen labari Akan wani police Wannan gidan dakuke gani gidan wasu marayune su shidda maza hudu mata ...
08/11/2023

Nigeria kenen

Takaitaccen labari Akan wani police

Wannan gidan dakuke gani gidan wasu marayune su shidda maza hudu mata biyu

Wadannan marayun sunkasance Alokutan baya babu Abunda zasunema gwargwado basu samu ba Ammah yanzu kudiba gidan da sukeciki

Mahai finsu yaksance Ma'aikacin Dan sanda wanda yayi famada rashin lafiya mai tsanani daga baya Allah yamashi rasuwa.

Matarshi tananan tareda yayanna ta suhidda kamar yadda mukafada daga farko

Ammah wlh Yanzu Abunda zaaucima yanasasu matukar zuya

Ammah bamudauko photon masu gidan ba Ammah wlh suna bukar taimako.

Is'''''ila tace:  “ babban sakataren majalisar dinkin duniya Anthony Gauthier bashida tar''biyya, ba shi da ha'''laye na...
08/11/2023

Is'''''ila tace:

“ babban sakataren majalisar dinkin duniya Anthony Gauthier bashida tar''biyya, ba shi da ha'''laye na'''gari ma''su kyau ”

Ƙungiyar G7 ta buƙaci IRAN da ta daina tai'ma'kawa Hms.
08/11/2023

Ƙungiyar G7 ta buƙaci IRAN da ta daina tai'ma'kawa Hms.

08/11/2023

Kawo yanzu sojojin Is'''''ila 350 ne s**a mutu a wannan yaƙin. Kamar yadda mai magana da yawun sojan Is'''''ila ya sanar.

08/11/2023

Cikin kudaden da aka taba rabawa a Najeriya da sunan tallafi, wanne ka taba samu?

Farfesa Isa Ali Ibrahim Pantami tare da Dr. Zakir Naik a birnin tarayya Abuja.
06/11/2023

Farfesa Isa Ali Ibrahim Pantami tare da Dr. Zakir Naik a birnin tarayya Abuja.

Falastinawa na ci gaba da aikawa duniya saƙo ta hanyar hotuna. Babu inda zamu mu bar ƙasar mu saidai a ƙarar damu gaba ɗ...
06/11/2023

Falastinawa na ci gaba da aikawa duniya saƙo ta hanyar hotuna. Babu inda zamu mu bar ƙasar mu saidai a ƙarar damu gaba ɗaya.

Matashin Dan jaridarnan Mai suna Comr Abba Sani PantamiYabawa "yan Nigeria shawara ta musamman Akan hadin kai Wannan shi...
05/11/2023

Matashin Dan jaridarnan Mai suna Comr Abba Sani Pantami

Yabawa "yan Nigeria shawara ta musamman Akan hadin kai

Wannan shine rubutun da yawallafa Ashafinsa na Facebook👇

Manyan 'yan kasuwar mu na Arewa da ya kamata su hada kansu don cigaba da bunkasa harkokin su da taimakon yankin, da daga darajar yankin a idon Duniya, yanzu suna ta fada a tsakanin su.

Talakawan Arewa da ya kamata su hada kansu don taimakon juna, amma kyashi, hassada da son zuciya yasa sun kasa hada kai.

Matasan Arewa da ya kamata sufi kowa kishi da hadakai, don gina rayuwarsu da taimakon junansu, amma hassada da bakin ciki ta dabai-baye zuciyoyinsu sun koma yakar junansu da kansu.

Iyaye, Sarakuna da ya kamata su jagoranci al'ummar Arewa don ganin an samu hadin kai da cigaba, amma sunyi shiru abunsu kowa ta kanshi da sarautar shi yake.

Shugabanni da 'yan siyasar Arewa da dama daga cikin su, bama Arewa bace a gaban su ba, mulkin su da iyalansu sune a gaban su.

Malamai, jagororinmu da ya kamata su tinashemu abunda ya dace, tuni an farraqa tsakanin su, an haddasa rikice-rikice masu yawa a tsakanin su, har yau sun kasa yin tasiri don taimakon yankin.

Shin wai sai yaushe al-ummar Arewa zasu hada kai, don taimakon junansu?

Shawara a gareka matashi dan uwana, ka daina tunanin cewa manyan Arewa zasu taimakeka, ka tsaya kayi karatun ta nutsu ,ka samawa kanka mafita da zaka taimaki kanka da mutanen da ke tare dakai, kada ka yadda hassada, kyashi, bakin ciki ya hadaka da uwanka.

✍️ Comr Abba Sani Pantami

Alhaji Sani Ahmad Zangina ya shigar da mawaki Rarara kotu, kan kalaman da yayi akan Buhari.
05/11/2023

Alhaji Sani Ahmad Zangina ya shigar da mawaki Rarara kotu, kan kalaman da yayi akan Buhari.

05/11/2023

A ƙasa da kwanaki 3 kacal da fara yankin ƙasa, Hms ta jikkata sojojin is'''raa''ila su 260, kamar yadda mai magana da yawun sojan is'''raa''ila ya sanar.

Hakan na nufin idan akayi wata ɗaya ana gwabzawa to akwai hasashen za kai dubu bakwai da dari takwas 7800.

Idan kuwa akayi shekara ɗaya ana yi to zasu kai 93 600.

Anya kuwa is'''raa''ila zasu iya jurar ganin ana kashe masu ƴaƴa ?

Bazan auri Namijin da yake samun Albashin dubu 70k duk wata ba, kudin yayi kadan, inji wannan budurwar.Me za ku ce?
05/11/2023

Bazan auri Namijin da yake samun Albashin dubu 70k duk wata ba, kudin yayi kadan, inji wannan budurwar.

Me za ku ce?

Takaitaccen Bayani Game Da Gidauniyar Unity Foundation..Unity Foundation kungiya ce mai zaman kanta da aka kafa a cikin ...
04/11/2023

Takaitaccen Bayani Game Da Gidauniyar Unity Foundation..

Unity Foundation kungiya ce mai zaman kanta da aka kafa a cikin shekarar 2015.

Gidauniyar Unity Foundation tana aiki a fannin kawar da talauci da kawar da fatara a tsakanin al'umma.

Burin mu shine mu baiwa Mata Matasa, zawarawa da marayu sana’o’in hannu domin su dogara da kansu da kuma bada gudumawarsu wajen habaka tattalin arzikin al’umma.

Alhaji Abubakar Salisu yaro Mai Dankali shine ya kafa Unity Foundation kuma shine yake daukar nauyinta, shi dan kasuwa da ke garin Jos na jihar Filato, kuma mai taimakon jama'a ne.

Daga lokacin da aka gidauniyar Unity Foundation zuwa yanzu, ta gudanar da ayyuka daban-daban.

Domin karin bayani, kaitsaye za a iya duba shafin gidauniyar Unity Foundation na yanar gizo ta wannan adireshin👉https://www.unityfoundation2020.org/

Address

Maru Local Government
Maru

Telephone

+2347064043553

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Community Eyes posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Community Eyes:

Share