Kasuwar Nawahidu

Kasuwar Nawahidu WhatsApp/Call : 09014706995

We sell everything || Muna Saida Komai da Komai

Kasuwar Nawahidu, Zabin Kowa

IN STOCK
21/08/2026

IN STOCK

18/08/2026

BRUSH NA WANKE LUNGU DA SAƘO

Farashi: Guda biyu 1800

Brush ne na wanke lungu da saƙo. Ana amfani dashi wajen wanke wuraren da hannu baya shiga. Yana da kyau da ƙarko. Yana tsaftace wuri ƙal.

📢 Muna kai kaya ko ina! Muna bada sari!

Don saka order: Kira mu ko a mana magana a WhatsApp ta ☎️ 09014706995

16/08/2026

Takalman Mata Na Zamani

Farashi : 8,000

⚠️ MUNA BADA SARI
Idan ma da yawa ake so, a mana magana

Kuna neman takalman mata masu kyau, inganci, da daukar hankali? Ga wasu mun kawo. Takalma ne mara sa nauyi ga ƙarko.

📢 Muna kai kaya ko ina a faɗin kasar nan!

Don saka order ko neman karin bayani: Kira mu ko a mana magana a WhatsApp ta ☎️ 09014706995

14/08/2026

Fanka Mai Caji (Madaidaiciya)

Farashi: 9,000

Fanka ce mai caji madaidaiciya, tana amfani da "power bank". Tana bada iska hawa sida. Tana da haske. Ana iya aje ta ko sagale wa. Tana da kaloli guda uku. Baka babu zafi.

📢 Muna kai kaya ko ina! Muna bada sari!

Don saka order: Kira mu ko a mana magana a WhatsApp ta ☎️ 09014706995

13/08/2026

Let your success be what shakes the ground...

13/08/2026

Ku faɗaɗa tunanin ku

Abun Wasan Yara Mai Magana 🤭Farashi: 9,000Teddy ne na wasan yara. Yana da woƙoƙi sama da hamsin (50) da za'a iya kunna m...
12/08/2026

Abun Wasan Yara Mai Magana 🤭

Farashi: 9,000

Teddy ne na wasan yara. Yana da woƙoƙi sama da hamsin (50) da za'a iya kunna ma yaro don nishaɗi. Idan aka mai magana yana maimaita wa. Ana mai chaji. Yana zuwa da cable na caji. Zai taimaka wajen karatu da nishaɗin yara har ma da manya.

📢 Muna kai kaya ko ina!

Don saka order: Kira mu ko a mana magana a WhatsApp ta ☎️ 09014706995

11/08/2026

Takalman Mata Na Zamani

Farashi:
Guda ɗaya: 8,000
Guda shida: 27,000

⚠️ MUNA BADA SARI
Idan ma da yawa ake so, a mana magana

Kuna neman takalman mata masu kyau, inganci, da daukar hankali? Ga wasu mun kawo. Takalma ne mara sa nauyi ga ƙarko.

📢 Muna kai kaya ko ina a faɗin kasar nan!

Don saka order ko neman karin bayani: Kira mu ko a mana magana a WhatsApp ta ☎️ 09014706995

11/08/2026

BRUSH NA WANKE LUNGU DA SAƘO

Farashi: Guda biyu 1800

Brush ne na wanke lungu da saƙo. Ana amfani dashi wajen wanke wuraren da hannu baya shiga. Yana da kyau da ƙarko. Yana tsaftace wuri ƙal.

📢 Muna kai kaya ko ina! Muna bada sari!

Don saka order: Kira mu ko a mana magana a WhatsApp ta ☎️ 09014706995

Address

Gate 3, Mai Yari Plaza, IBB Road, Kantin Kwari Market
Sabon Gari
700211

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kasuwar Nawahidu posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share