Hegi Tech

Hegi Tech Tech Insights & Skills | Device Know-How | Video Editing | Design | Social Media | Tech Trends"

Sirrin Samun Kuɗi a Facebook Monetization:A yau, Facebook yana daya daga cikin manyan hanyoyi da masu kirkirar Content  ...
20/04/2025

Sirrin Samun Kuɗi a Facebook Monetization:

A yau, Facebook yana daya daga cikin manyan hanyoyi da masu kirkirar Content ke amfani da su wajen samun kuɗi. Wannan tsari ana kiransa da Facebook Monetization, kuma yana da hanyoyi daban-daban da za ka iya cin gajiyar su idan ka fahimta da kyau.

A cikin wannan muƙala, za mu bi mataki-mataki domin fahimtar In-Stream Ads, Reels, Gina page mai monetization, da sauran muhimman dabaru.

1: In-Stream Ads — Yadda Ake Saka Talla a Bidiyoyin Facebook
Menene In-Stream Ads?
In-Stream Ads su ne tallace-tallace da ke bayyana a tsakiyar bidiyonka lokacin da mutane ke kallo.

Facebook yana saka wadannan tallace-tallace, kuma kai za ka samu kason kuɗin da aka samu daga kallon tallan.
Sharuddan Samun In-Stream Ads:

Kana bukatar shafi da:
Akalla 5 active videos a shafinka.
Kasamu Viewers masu tarin yawa
Ace Kanada active followers.

Yadda Ake Sanya In-Stream Ads:
1. Shiga cikin Facebook Creator Studio
2. Zaɓi Monetization > In-Stream Ads.
3. Duba eligibility.
4. Idan ka zama eligible, ka amince da terms and conditions ɗin su ta hanyar accepting.
5. Zaɓi bidiyonka da za a saka ads.
6. Saita nau'in tallan: before video (pre-roll), during video (mid-roll), ko after video (post-roll)
Yadda kakaeso tallan ya dinga bayyana a video ɗin Kenan.

> Tips: Yawaita yin bidiyo masu tsawon 3 minutes ko fiye domin In-Stream Ads yayi aiki sosai.
2: Facebook Reels — Samun Kuɗi Daga Reels;
Menene Reels Bonus Program?
Wannan wani tsari ne da Facebook ke biyan kuɗi ga masu kirkirar short videos (Reels) idan sun samu adadin views da engagements masu yawa.

Sharuddan Shiga:
Shafi ko Profile mai Professional Mode.
Ana buƙatar samun gayyata daga Facebook (invitation).
Samun ingantattun Reels(Video)da ke jawo hankalin mutane.

Yadda Ake Samun Kuɗi Daga Reels:

1. Tabbatar da shafinka yana Professional Mode.
2. Kirkiri reels masu kayatarwa da originality.
3. Yin reels akai-akai (at least 5 reels a sati).
4. Cika targets na views da engagements.

3: Yadda Ake Gina Page Mai Samun Monetization dawuri;

Matakan Gina Shafi:
1. Ƙirƙiri sabon page ko sabunta wanda kake da shi.
2. Sa hoton dake da alaƙa da content ɗin ka hoto mai kyau.
3. Rubuta description mai gamsarwa
4. Tas mabiya ta hanyar posting abun da yake jab hankali.
5. Yawaita amfani da videos fiye da rubutu kaɗai.
6. Kula da bin Facebook Policies sosai.

Muhimmin Bayani:
Kada kayi reposting content na wasu.
Yi amfani da keywords da hashtags masu kyau.

4: Dalilan Da Ke Hana samun Monetization!
Abubuwan da ke hana shafi samun monetization:
Karya Facebook Policies (dokar Monetization da Community Guidelines).
Fake Engagements: sayen likes, comments, ko fake views.
Copyright Violations: amfani da waƙa ko bidiyon wani ba tare da izini ba.
Misinformation: yada ƙarya ko labaran da ba a tantance ba.
Yadda Ake Guje Wa Wannan:
Samu sahihan mabiya ba fake ba
Yi amfani da dabarun maida content ya zama naka in yazama dole sai kayi amfani da content ɗin wasu.
Editing videos da rubuce-rubuce kafin wallafawa.

5: Facebook Content Strategies: Yadda Ake Ƙirƙirar content Mai saurin samun Monetization;
Ƙirƙiri bidiyo na nishadi, ilimi, ko abubuwan al'ajabi da ban mamaki
Kasance kai tsaye da mabiyanka (Live videos).
Yi scheduling na posting: 3 zuwa 5 posts a rana.
Aiwatar da trending ideas ya hanyar amfani da hashtags.
Best Formats:
Storytelling videos
Challenge Reels
Tips da Educational Videos
Funny skits

6: Sirrin Nasara a Facebook Monetization;
Focus akan original content.
Gane Audience: Wa kake wa aiki? Me suke so?
Posting consistency: ko da kuwa ba a samu likes da yawa a farko.
Amfani da Analytics: Fahimtar wane content ke jan hankali.

7: Sabbin Canje-Canje a Facebook Monetization (2025 Update)

Canje-canjen Da Kayi La’akari Da Su:
Yanzu an fi karkata akan short videos (Reels).
Facebook na amfani da AI sosai wajen tantance content (copyright da originality).
Professional Mode sun samu damar yin monetisation
Yanzu ana buƙatar more real engagement ba kawai views ba.

Samun kuɗi daga Facebook ba kawai ƙirƙirar content ba ne — sai an bi matakai da dabara, tare da dagewa da bin dokoki. Da zarar ka fahimci abubuwan da muka tattauna a wannan muƙala, zaka iya gina monetisation mai ƙarfi a duniyar content na zamani domin cimma buri.
Ayi aiki tukuru kuma a Jajir ce!

✍️ Hegi Tech Rumbuki
Telegram Channel 👇

https://t.me/Hegitechrumbuki

WhatsApp 09077187787

3 Websites For Your Business Name1. namelix.com2. namecheckr.com3. namecheap.com
20/02/2025

3 Websites For Your Business Name

1. namelix.com
2. namecheckr.com
3. namecheap.com

27/01/2025

There has literally NEVER been a better time, in HISTORY to learn online skills 🔥

‎The world is moving at a very fast pace nowadays with skills like using Artificial Intelligence, Social media Marketing being the order of the day

‎This is the best time to learn these skill and get ahead of others!

‎Cause those without skills will be left behind!

‎I compiled Video Trainings on each of the Top 10 Trending Online skills

‎- AI with chatGPT
‎- Website Design
‎- Video Editing
‎- Affiliate Marketing
‎- Graphics Design with Canva
‎- Email Marketing
‎- Facebook and Instagram Ads
‎- Google Advertising
‎- Youtube Ads
‎- Social Media Marketing
‎- Instagram Marketing

‎The total value of the Video trainings is worth over 50,000

‎But for a limited time you can get Access for just N2900 only

‎This might be the only time you'll be seeing this post

‎So don't waste time in getting the Digital Skills Toolkit today

Best Digital Course Bundle 🔥🔥🔥Just for N1000Get instant access to the EASY DIGITAL COURSE BUNDLE + RESALE RIGHTS 🤑And th...
24/01/2025

Best Digital Course Bundle 🔥🔥🔥

Just for N1000

Get instant access to the EASY DIGITAL COURSE BUNDLE + RESALE RIGHTS 🤑

And the best part is, you can resell them and make 100% profits for yourself...

In this course, You will learn:

SMARTPHONE VTU CREATION 📱
LEAD GENERATION COURSE 📈
AMAZON BOOK PUBLISHING 📖
TIKTOK CRASH COURSE 📹
MOBILE VIDEO EDITING 📹
Facebook ADS MASTERY 📊
ULTIMATE WEBSITE DESIGN 💻
BLOGGING MONETIZATION 📄
WHATSAPP MARKETING 📱
YOUTUBE ADS MASTERY 📹
GOOGLE MY BUSINESS BLUEPRINT 🗺️
GAME DEVELOPMENT 🎮
DIGITAL CREATION KIT 🎨
CONTENT WRITING COURSE 📝
PAYPAL CREATION COURSE 💸
MINI IMPORTATION TRAINING 📦
YOUTUBE CHANNEL MANAGEMENT 📹
1000+ PREMIUM APPS PACK 📈
MOBILE APP & GAME CREATION COURSE 📱
SMARTPHONE GRAPHIC DESIGN 🎨

You will also have access to bonuses like:

CHATGPT MONETIZATION 🤖
DIGITAL MARKETING BLUEPRINT 📈
SELAR A.I INTEGRATION COURSE 🤖
COPYWRITING SKILL COURSE 📝
SELL LIKE A PRO COURSE 📈
HACKED MOVIE APPS 🍿

PRICE: ₦ 1,000 ONLY! 🤑

CLICK THE LINK BELOW TO GET IT NOW! 👇👇

22/12/2024

🗣️Masu Tambayar Yayi Ake Samun Views Dayawa A Facebook, Ku duba Comment Section 👇🏽👇🏽

2025 approaching😀🙏Digital skills is paying is the new world.80 remote jobs skills to consider in 2025👇1. Freelance Writi...
22/12/2024

2025 approaching😀🙏

Digital skills is paying is the new world.

80 remote jobs skills to consider in 2025👇

1. Freelance Writing
2. Affiliate Marketing
3. Virtual Assisting
4. Dropshipping
5. Online Surveys
6. Selling Products Online
7. Podcasting
8. Online Tutoring
9. Blogging
10. YouTube Channel
11. Stock Photography
12. Web Development
13. Social Media Management
14. Online Coaching
15. Graphic Design
16. E-book Publishing
17. Online Course Creation
18. Voiceover Work
19. Translation Services
20. Transcription Services
21. Online Consulting
22. Selling Handmade Crafts
23. Selling Digital Art
24. Online Market Trading
25. Remote Customer Service
26. Data Entry Jobs
27. Virtual Bookkeeping
28. Online Advertising
29. Online Fitness Training
30. SEO Services
31. Copywriting
32. Selling Printables
33. Virtual Event Planning
34. Website Testing
35. App Development
36. Online Moderation
37. Virtual Real Estate
38. Domain Flipping
39. Software Development
40. Email Marketing
41. Online Focus Groups
42. Remote Tech Support
43. Online Research
44. Proofreading and Editing
45. Online Music Lessons
46. Website Flipping
47. Remote Project Management
48. Online Personal Shopping
49. Selling Vintage Items
50. Creating Membership Sites
51. Online Language Lessons
52. Crowdfunding
53. Selling Stock Videos
54. Cryptocurrency Trading
55. Social Media Influencing
56. Online Political Campaigning
57. Selling Online Workshops
58. Virtual Travel Planning
59. Online Mystery Shopping
60. Selling Online Services
61. Creating Subscription Boxes
62. Online Fundraising
63. Web Hosting Services
64. Online Legal Services
65. Digital Marketing
66. Online Business Brokerage
67. Selling Apps
68. Selling Online Tutorials
69. Online Fashion Consulting
70. Remote Sales
71. Virtual Interior Design
72. Online Pet Training
73. Selling Collectibles
74. Remote Recruiting
75. Online Public Relations
76. Online Life Coaching
77. Remote Medical Billing
78. Selling Custom Merchandise
79. Online Game Development
80. Online Event Coordination

You can check your BVN by simply dialing the code *565*0 # using the phone number you used to register your BVN. By foll...
09/12/2024

You can check your BVN by simply dialing the code *565*0 # using the phone number you used to register your BVN. By following the prompts displayed after you dial the code, your BVN will be displayed on your mobile device for a service fee of

09/12/2024
🗣️YADDA ZAKA MAYAR DA WAYARKA CCTV CAMERA TA HANYAR AMFANI DA BLUETOOTH.DA farko kana bukatar wayar android 2 a kowannen...
09/12/2024

🗣️YADDA ZAKA MAYAR DA WAYARKA CCTV CAMERA TA HANYAR AMFANI DA BLUETOOTH.

DA farko kana bukatar wayar android 2 a kowannensu zaka sauke wannan app din
👇
https://play.google.com/store/apps/details?id=gtansu.tansug.bluetoothustream

Bayan ka sauke sai ka shiga app din a wayoyin biyu duka, bayan ya bude zakaga SEND da kuma RECEIVE

Sai ka shiga SEND a daya, kashiga RECEIVE a daya, zakaga sunayen BLUETOOTHS ya bayyana sai ka zabi na wayan kayi connecting na bluetooth a ciki, nan take zakaga dayan wacce ka danna SEND ta koma Camera ta turowa dayan. Following HEGI TECH ✍️

Allah yasa mu dace🙏

Anyi amfani da programming languages kusan guda 8 wurin kirkirar Facebook..1. PHP: an rubuta 'Facebook's core applicatio...
09/12/2024

Anyi amfani da programming languages kusan guda 8 wurin kirkirar Facebook..

1. PHP: an rubuta 'Facebook's core application' da PHP saboda daman shi PHP server-side scripting language ne.

2. JavaScript (JS): anyi amfani da JS a facebook ne wurin 'Client-side scripting', da kirkirar 'Interactive web pages' da kake gani suke birgeka a facebook.

3. HTML/CSS: anyi amfani dasu a facebook wurin samar da structure, design da user interface a facebook.

4. Java: da java akayi amfani wurin yin wasu daga cikin 'backend services' na facebook, kamar irinsu: 'Data processing da Search functionality'.

5. Python: facebook sunyi amfani da Python ne wurin building various tools da wasu daga cikin services na facebook da data analysis tasks da sauransu.

6. C++: Facebook sunyi amfani da C++ wurin building wasu daga cikin 'High-performance services' nasu kamar 'Video encoding and decoding'.

7. Erlang: Erlang shima language ne da akayi amfani dashi wurin kirkirar facebook, dashi akayi amfani wurin samar da wasu 'Facebook's messaging services' kamar 'Facebook Messenger'.

8. Haskell: wannan language din dashi akayi amfani wurin samar da wasu daga cikin 'Facebook's anti-spam da fraud detection tools'.

Sannan Facebook sunyi amfani da Frameworks, da wasu Technologies irinsu:

--React
--GraphQL
--Apache Cassandra
--HBase
--Memcached

Facebook babbar duniya ce fa..🤳

🗣️Yadda Zaka Rufe Masu Tagging Din Ka Da Hotunan Banza Yana Hawa Timeline Ba Da Izininka Ba A Facebook account naka.Sau ...
08/12/2024

🗣️Yadda Zaka Rufe Masu Tagging Din Ka Da Hotunan Banza Yana Hawa Timeline Ba Da Izininka Ba A Facebook account naka.

Sau da dama zakaji mutane suna korafin ana yawan tagging nasu a posting da basu da ala'ka dashi, ko wani post marar amfani na hotunan tsiraici marasa kyan gani, to ga hanyar da zakabi domin hana kowa yayi tagging naka sai posting da ka amince ka yadda tukun zai zama anyi tagging naka ya bayyana a profile dinka, Ga hanyar kamar haka:👇

Kai tsaye zaka shiga Setting din cikin fezbuk din ka ne ka sauka kasa zaka ga inda aka rubuta Profile And Tagging sai ka shiga zai nuna ma rubututtuka da yawa a farko zaka ga inda aka rubuta (Who Can Post On Your Profile)? Sai ka zabi "Only Me" sai ka wuce ka sauka can kasa ma'ana karshe zaka ga inda aka rubuta (Review Posts You'er tagged in before the post apears on your profile) zaka ganshi a "OFF" sai ka mayar dashi "ON".

Daga nan shikenan duk wanda yayi tagging naka za'a tura maka a notification dinka cewa ka amince posting din ya fito a profile naka? idan ka amince zaka danna inda aka rubuta " Add to profile" idan baka amince ba daga gefe zakaga inda akayi alamar ❌ kana dannawa shikenan baka da alaka kwata kwata da posting din. Sirrin waya
Kuyi share like ✍️

Allah yasa mu dace🙏

Address

Ahmad Bello Way Sokoto
Sokoto
840283

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hegi Tech posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Hegi Tech:

Share