Ztech Interface Solution Academic

Ztech Interface Solution Academic Makarantar tana bayar da horo mai inganci a kan amfani da kwamfuta, programming, graphic desig

ZTECH Interface Solutions Academy makaranta ce ta zamani da aka kafa domin koyar da ilimin kwamfuta (computer) ga ɗalibai da masu sha’awa a fannoni daban-daban.

🎉📢 SANARWA! SANARWA!! SANARWA!!! 📢🎉🎓 WAEC RELEASED RESULT 2026! 🎓An SAKI SAKAMAKON WAEC 2026! ✅🔥Ga duk ɗaliban da s**a r...
11/08/2026

🎉📢 SANARWA! SANARWA!! SANARWA!!! 📢🎉

🎓 WAEC RELEASED RESULT 2026! 🎓

An SAKI SAKAMAKON WAEC 2026! ✅🔥

Ga duk ɗaliban da s**a rubuta WAEC 2026, yanzu lokaci ya yi da za ku duba sakamakonku. 🎊

🖥️ CAFE ɗinmu yana nan a shirye domin taimaka muku wajen:

✅ Duba WAEC Result 2026
✅ Result Checking
✅ Generating WAEC e-PIN
✅ Taimako wajen shigar da bayanan Result Checker
✅ Printing na Result Slip

📌 KADA KA ZAUNA KANA JIRA!
Zo yanzu da WAEC Examination Number ɗinka, mu taimaka maka ka duba sakamakonka cikin sauƙi da sauri. 🚀

🏆 MUNANAN DA AIKI CIKIN SAURI, SAUKI DA AMINCI!

📍 Ku zo CAFE ɗinmu yanzu domin duba sakamakonku.

🔥 WAEC 2026 RESULT IS OUT!
🔥 COME AND CHECK YOUR RESULT NOW!

📞 Contact Us: [09029880868]
📍 Address: [NO. 4 LAYIN MAHAUTA ZANGON AYA]

29/06/2026
🎉🌙 BARKA DA SALLAH 🌙🎉ZTECH INTERFACE SOLUTIONS ACADEMIC na taya ɗaukacin al’ummar Musulmi murnar wannan babbar rana ta E...
27/05/2026

🎉🌙 BARKA DA SALLAH 🌙🎉

ZTECH INTERFACE SOLUTIONS ACADEMIC na taya ɗaukacin al’ummar Musulmi murnar wannan babbar rana ta Eid al-Adha.

Muna addu’ar Allah (SWT) ya karɓi ibadunmu, ya karɓi layyoyinmu, ya sanya wannan Sallah ta kasance mai cike da albarka, zaman lafiya, farin ciki da nasarori a rayuwarmu baki ɗaya.

Ga ɗalibanmu da al’ummar ZTECH baki ɗaya, muna godiya da kasancewarku tare da mu. Mu ci gaba da neman ilimi, ƙwarewa da cigaban rayuwa.

✨ Ilimi + Ƙwarewa = Nasara ✨

📧 Email: [email protected]

Sanarwa daga CEO Academic:
Abdullahi Yusuf

🐏 Barka da Sallah — Allah ya maimaita mana cikin alkhairi. 🕌

03/05/2026

ZTECH INTERFACE SOLUTION ACADEMIC TA SHIRYA TSAF DOMIN KARANTAR DA YARA ILIMIN COMPUTER DA SAURAN NA ZAMANI

Address

NO. 1 BAKIN KASUWA ZANGON AYA, LAYIN MAHAUTA KADUNA
Zangon Aya
800101

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ztech Interface Solution Academic posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share