Aslam Press Foundation

Aslam Press Foundation Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Aslam Press Foundation, Graphic designer, No 73 Albarkawa Zaria city, Zaria.

WEDDING INVITATION CARD
06/05/2026

WEDDING INVITATION CARD

Mukoyi AddiniMUSTAHABBAN ALWALA• Yin bismillah  • Goga asuwaki • Kari akan wankewa ta farko a fuska da hannaye • Farawa ...
16/04/2026

Mukoyi Addini

MUSTAHABBAN ALWALA

• Yin bismillah
• Goga asuwaki
• Kari akan wankewa ta farko a fuska da hannaye
• Farawa daga goshi
• Jeranta sunnoni
• Qaranta ruwa a nisa gabobi
• Gabatar da dama kafin hagu.

Mukoyi AddiniSUNNONIN ALWALA• Wanke hannaye zuwa wuyan hannu • Kurkure baki • Shaka ruwa  • Fyacewa  • Juyo da shafar ka...
16/04/2026

Mukoyi Addini

SUNNONIN ALWALA

• Wanke hannaye zuwa wuyan hannu
• Kurkure baki
• Shaka ruwa
• Fyacewa
• Juyo da shafar kai
• Shafar kunnuwa
• Sabunta ruwa a gare su
• Jeranta tsakanin farilla

Mukoyi AddiniFARILLAN ALWALA GUDA 7 👇👇1 Niyya 2 wanke fuska 3 wanke hannaye zuwa guiwan Hannu 4 shafar kai wanke qafafu ...
16/04/2026

Mukoyi Addini

FARILLAN ALWALA GUDA 7 👇👇

1 Niyya
2 wanke fuska
3 wanke hannaye zuwa guiwan Hannu
4 shafar kai wanke qafafu
5 wanke qafafu
6 chuchchudawa
7 gaggautawa

13/11/2025
MARIGAYI ALHAJI TIJJANI YUSUF ALBARKAWA(ALHAJI TIJJANI GYATUN)SUNA: Alhaji Tijjani Yusuf wanda aka fi sani da Alhaji Tij...
04/09/2025

MARIGAYI ALHAJI TIJJANI YUSUF ALBARKAWA
(ALHAJI TIJJANI GYATUN)

SUNA:

Alhaji Tijjani Yusuf wanda aka fi sani da Alhaji Tijjani GYATUN.

HAIHUWA:

An haifi Alh Tijjani Yusufu ne a unguwar Albarkawa Gida mai Lamba 73, a cikin birnin Zaria a ƙarshen 1920s zuwa 1930 a ƙiyasi.

MAKARANTA:

Yayi karatu na muhammadiyya sannan kuma yayi karatu na yaƙi da jahilci

AIKI:

kafin aiki ya kasance manomi ne kamar yadda aka san ƙasar hausa, ya fara aiki a matsayin leburan asibiti a june 1963 kafin daga bisani ya samu permanent and pensionable appointment a matsayin Dresser a asibitin a September 1978. Kafin wannan appointment ya halarci training na wata shida na MEDICAL DRESSER inda ya gama a 2nd July 1977. Ya cigaba da aiki a fannin lafiya har ya kai senior community health extension worker a 1996. A yayin aikin nashi, yayi aiki a matsayin WELFARE OFFICER a Hajj operation a shekarar 1987.

GARURUWAN DA YA ZAUNA:

Yayi aiki garuruwa ƙarƙashin ƙaramar hukumar zaria kamar haka:

Zaria City
Basawa
Gadan Gayan (Igabi)

AJE AIKI:

Anyi masa ritaya a 31st May, 1998 cikin tsarin kantomar jiha na mulkin soja. bayan nan ya cigaba da harkar sa ta kwangila a wurare da dama.

ZAMANTAKEWAR SA DA MUTANE:

Ya kasance gaba gaba wajen neman ma mutane karatu musamman sashen lafiya da aiki. har ila yau ya kasance babba wajen warware dukkan matsalar da ta taso na aure, unguwa da al'amuran yau da kullum. Mai kwarjini ne kuma kowa na girmama shi

YA'YA:

Ya rasu ya bar ɗan shi ɗaya wato Yusuf Tijjani, ma'aikaci a jami'ar Bayero da ke kano

RASUWAR SA:

Ya rasu a asibitin musulmi da ke Ɗanmagaji ranar litini 26th October, 2015. Allah Ya Jaddada Rahamar Sa A Gare Shi, Ya Yafe Mashi kura kuran shi tare da sauran magabatan mu baki daya. Amin.

SHAFIN
Sabuwar Duniya

Arewa Allah Ya Bamu Mafita
21/01/2025

Arewa Allah Ya Bamu Mafita

Karramawan Sabuwar Shekara 2025Dugumawan Da Malamai Ke Badawa A Yankunanmu Na Musamman Bazamu iya biyansuba Saidai Muyi ...
02/01/2025

Karramawan Sabuwar Shekara 2025
Dugumawan Da Malamai Ke Badawa A Yankunanmu Na Musamman
Bazamu iya biyansuba Saidai Muyi Masu Adduar Fatan Alkhairi
Da Gamawa Lafiya.

Daga. Ahmad Abu Aslam Zaria
Karramawan Ta Hada Da Malamai Da Limamai Dake Yankin Albarkawa zaria Da Kewaye.
Zazzau online media
Mustapha Umar Zaria
Anas Abubakar Zaria
Hassan Yamusa
Hassan Mustapha Dalhat
Sani Usman

Aslam Press Foundation

Address

No 73 Albarkawa Zaria City
Zaria

Telephone

+2347031261501

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Aslam Press Foundation posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Aslam Press Foundation:

Share