Jangebe

Jangebe JANGEBE MEDIA TEAM

ƘAUYAWA'S DAY KO ISKANCI.😈•Wannan ɗabi'ar da 'yan mata s**a ɗaukarwa kansu ta wani taron rashin mutunci ea da sukeyi Alo...
14/05/2026

ƘAUYAWA'S DAY KO ISKANCI.😈

•Wannan ɗabi'ar da 'yan mata s**a ɗaukarwa kansu ta wani taron rashin mutunci ea da sukeyi Alokacin bukuwan aure dasunan wai ƙauyawa's day wallahi ba alheri bane a society.

•Mu waiwayi baya muga lokacinda wannan iskancin yafara fitowa zamuga abubuwanda akeyi wancan lokacin sunsha banban da waɗanda akeyi yanzu,to nan gaba bamusan ya abin zai kasanceba.

•Yarinyace kasanta koda yaushe tana cikin hijabinta ta rufawa kanta asiri ta ɓoye tsiraicinta,amma da ance yau ranar ƙauyawa's day ɗin ƙwarta haka zaka ganta ta sanya wata 'yar ƙaramar riga wadda zata bayyana duk wani lungu da saƙo na tsiraicinta, ta bayyana tudun nononta.Kuma fa har waɗanda baka taɓa tunanin zasu iya yin irin wannan shigar zaka gansu.

•Cikin wannan isknacin kowa yabada tashi gudummuwa, Nafarkon zargi sune iyaye da suke barin 'ya'yansu suna fita da irin wannan shigar, nabiyu sai hukuma wadda itace takeda haƙƙen tsabtace society,na uku su kansu samarinda keyin auren sunada nasu laifin, eh sunada laifi kam,sai kace kai wallahi baza'ayima ƙauyawa's day ba,idan kuma akayi zaka fasa auren.

•Su mata ba'a taɓa miƙa musu ragama a barsu da ita dole a kula dasu sosai,saboda ɗan ƙaramin abu sai ya canja musu tunani.

Allah ya tsare mana imaninmu da mutuncinmu Ameen.🙏🙏🙏

30/08/2025

Haske 💡

Daga Talata Mafara Local Government, Kedco tare da Kwamitin na Assessment, domin sanya Transformers ga al’ummar garin, a madadin Mai Girma Gwamna Dr. Dauda Lawal

Shugaban Hukumar Kula da Wutar Lantarki, Hon. Muzammil Muhammed Idris Muhammed Idris, yana ci gaba da fafutuka da aikin tukuru domin ganin cewa wutar lantarki ta samu a fadin Jihar.

  Ranar Hausa ta duniya 26/08/2023. Ga gudinmawarmu ta ranar Hausa ga Hausawa.           1 - Wane ne Bahaushe?          ...
26/08/2025



Ranar Hausa ta duniya 26/08/2023. Ga gudinmawarmu ta ranar Hausa ga Hausawa.
1 - Wane ne Bahaushe?
2 - Ina ne ƙasar Hausa?
3 - Mene ne harshe?
4 - Hausa harshe ne ko ƙabila ce?
5 - Ina ne asalin Hausawa?

1- Wane ne Bahaushe?
Bahaushe shi ne wanda ya kasance mahaifinsa da mahaifiyarsa s**a kasance Hausawa, yake magana da harshen Hausa, kuma ya yarda da al'adu da ɗabi'un Hausawa sannan yake a ƙasar Hausa.

2- Ina ne ƙasar Hausa?
Shehun Malami Farfesa Bunza ya ce, “Ƙasar Hausa ba daga wani guri s**a ta zo ba, nahiyar Gobir nan ce tushen ƙasar Hausa. A yau ma iya cewa Arewacin Najeriya da kuma wani ɓangare na Jamhuriyyar Nijar nan ne ƙasar Hausa”
Daura
Kano
Gobir
Katsina
Zazzau
Rano
Biram
Amma da akwai wasu Malamai masu ra’ayi saɓanin wannan.

3- Mene ne harshe?
Harshe wata baiwa ce mafi tsada da Allah maɗaukakin sarki ya yi wa bayinsa, ta silar hakanne Ɗan'adam yake iya yin magana har a fahimta, har ma yake iya banbance abubuwa daban-daban.

4- Hausa yare ne ko Ƙabila?
Hausa yare ne na Hausawa, su kuma Hausawa Ƙabila ce da suke magana da harshen Hausa waɗanda suke zaune a ƙasar Hausa.

5 - Ina ne asalin Hausawa?
Asalin Hausawa shi ne yankin tafkin chadi, dalilin da yasa wasu masana s**a yi hujjah da hakan shi ne, dukkannin harsunan afrika sun samo asali ne daga yankin tafkin chadi.

Daga ɗalibin nazarin kimiyyar harshen Hausa.
Malam Bilal Bako.

24/08/2025
23/08/2025

Hanyoyi 10 da zaka amfana da Facebook fiye da chatting kaɗai
👇

02/10/2023

Inanillahi wa'ina ilaihin raju'u x3
Allah Mai kowa Mai komai yayi wa Kabiru Na Dan-iyya rasuwa
Allah ya jikansa da rahama

01/10/2023

N25,000 Salary Increment, Cheaper Transportation: Here Are Five Takeaways From Tinubu's First Independence Address

28/09/2023

One marketplace, millions of professional services. Browse. Buy. Done.

Assalamu alaikumA yau na kawo maku wani app Wanda zai taimaka maku wajen kasuwanci ku ko da baka kasuwanci zaka iya Yi w...
28/09/2023

Assalamu alaikum
A yau na kawo maku wani app Wanda zai taimaka maku wajen kasuwanci ku ko da baka kasuwanci zaka iya Yi wa wani aiki ya biya ka iya farashin da kasa masa kasuwanci Suni

Graphics Design
Logo design
Video editing
Courses
Ebooks
D/s
Duk aciki wannan website

Join Fiverr and discover the fastest way to hire freelancers, for any online project. Thank me later!

One marketplace, millions of professional services. Browse. Buy. Done.

Address

Anka Road
Abuja
872101

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jangebe posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Jangebe:

Share