14/07/2026
*MUN BUDE SABON GROUP! π*
Assalamu Alaikum 'yan uwa,
Mun bude *Accounting Software Learners Group* domin mu koyi yadda ake sarrafa kasuwanci da software cikin sauki, a harshen Hausa.
A cikin group din zamu koya:
β
Yadda ake yin Invoice
β
Yadda ake bin Expenses da Income
β
Yadda ake karanta Report
Wannan dama ce ga masu sana'a da masu son koyon accounting.
Ku shiga ta nan π
*WhatsApp Group:* https://chat.whatsapp.com/CxydUwjMz9z95CBgPfBwhW
Ko kuma kira: *07032237293*