15/11/2025
Indai kayi Mec da mukayi kwanaki, ka duba idan ya zama available akan balance ɗinka, zaka iya idan kana so ka siyar ga masu bunburutu, nima ina siya. Idan kuma zakayi holding zuwa gaba zai iya ƙara farashi. Farashin duk guda ɗaya yana kaiwa N7500. Mun fara Mec tun yana $2 a P2P ɗinsu, gashi yanzu ya haura $5. Kuma babu mamaki zaici gaba da tashi zuwa $800 anan gaba idan da rabo.
Meta Earth- ME PASS Wallet
Sabuwar non-custodial wallet ce, bayan kayi register, anayin KYC da National ID, Ko Passport, ko sauran ID domin samun MEC ID ɗinsu kamar yadda na Worldcoin yake. Wannan ID ɗin nasu idan ka mallake shi akwai fatar zasuyi airdrop babba zuwa gaba.
https://i.mec.me/?c=k4p4ml63
A yanzu haka suna da Blockchain ɗinsu, sannan suna da coin ɗinsu, idan kayi register zasu baka coin ɗinsu guda ɗaya amma zasuyi maka staking ɗinsa, sannan nan take zasu tura maka NFT ɗin ME ID ɗinka bayan ka wuce KYC, zai zama kuɗi zuwa gaba In shaa Allahu. Nan kusa ID ɗin nasu zaizo ya zama wani decentralized abu da ake amfani dashi wajen register a website, da sabbabbin fasahar Web3 da zasu zo a gaba ta yadda basai kayi amfani da Email da Password ba. A yanzu kyauta suke bada shi, zuwa gaba zasu iya cewa sai an biya, kamar I'm human.
Ba mining bane ba, kanayin register, sannan kayi KYC, ka amshi ID ɗin naka, shikenan!!!
💎Kayi register ta nan:
https://i.mec.me/?c=k4p4ml63
💎Sannan saika sauke Application ɗinsu a Play.store kayi login.
💎 Sannan sai kayi KYC da Id ɗinka. Withing hour 1 zuwa hour 24 zasu amsa.
💎Zasu tura maka ID ɗin, sannan su baka referral link bayan ka tsalleke KYC.
Ubangiji Allah ya bamu sa'a.