08/04/2026
JOB VACANCY!!!
Kamfanin Saving Data qarqashin jagorancin Yobe State BSM Coordinator Musa Z Suleiman Nguru sun shirya d'aukan Ma'aikatan wucen gadi(Temporary BSM) a garin Gashua dake Yobe State.
Wannan damace ga duk wanda yake zaune a garin Gashua, ga mai bukata yayi kwamen da Gashua acikin kwamen sekshin👇