KaboCyber

KaboCyber It's our goal to help men who experience ED overcome this hurdle at an affordable cost. from arewa24

If you are interested in learning Graphic Designing, Web Designing, Animation VFX, call them and contact them. Our admis...
06/11/2022

If you are interested in learning Graphic Designing, Web Designing, Animation VFX, call them and contact them. Our admission is open.After completing the course you will get job placement in good companies. 100% Placement guarantee .



**Contact number : 70***64*685

YADDA ZAKA GANO IDAN WAYAR DA KA SIYO KO ZAKA SIYO AN CANJAMATA IMEI.MENE NE IMEI.Wasu numbobi ne wanda suke zuwa a kowa...
05/11/2022

YADDA ZAKA GANO IDAN WAYAR DA KA SIYO KO ZAKA SIYO AN CANJAMATA IMEI.

MENE NE IMEI.

Wasu numbobi ne wanda suke zuwa a kowace waya haka zalika kowace waya tana da nata imei din bayan nan ta wannan imei din koda wayar ka ta bata za'a iya gano inda take wati (Location ) kenan.

Sannan dukkan wadanda zuka san sirrikan kutse na waya zasu iya yi maka kutse ta amfani da imei naka hakan yake sawa ya kamata ka mayar da abin sirri ba kowa zai san da shi ba.

A kowace waya a jikin kwalin ta akwai wannan imei da kuma bayan wayar da cikin wayar wajen setting. To amman idan duka guraren nan baka da su ko zasu baka waya akwai wani code wanda zai baka damar fito ma da imei din wayar zaka dannan * #06 # kana dannawa zaka wannan imei din ya fito na wayar ka.

TO ME YASA AKE CHANJA IMEI DIN BAKA SANI BA?

Ana chanja imei na waya ne domin chanja dukkan wasu abubuwa da ta zo da shi da kuma 6adda kamanni. Na farko idan wayar sata ce ko aka tsinta sannan ba'a so ayi tracking din wayar domin a siyar da ita. Za'a iya chanja mata imei yanda babu wata hanya da za'a iya gano inda take. ko kuma an ciwo wani bashin kamfani za'a iya chanja mata imei number.

Idan aka chanja mata imei an fitar da ita daga da'irar asalin kamfanin ta. Hakan yake sawa zakaga wasu wayoyin idan an chanja imei da zarar ka kunna su zasu fada maka akan cewa basu da alhakin wannan wayar domin akwai matsala akan ta saboda chanja imei din da akayi. Bayan nan babban matsalar shine da zarar kayi mata restore ko wipe din wayar to Network zai sauka bazai hau ba sai de idan ka qara biyan kudi sannan a qara chanja ma imei dinta. Ya kamata a kula sosai.

TA YA ZAN GANE AN CHANJA MATA IMEI DIN TO?.

Da zarar ka dannan wadannan code din * #06 # ko kuma ka gan imei din kamar yanda nayi muku baynin yanda ake ganin su sai ka copy din su. bayan nan sai kaje wannan website din ga link din sa nan a kasa sai kayi paste din imei din to zasu fada maka komai akan waya koda an chanja.




Ga link din website din
👇
https://www.im

FCMB 9k Once again🤑Idan kayi refferal mutane da s**a kai 5 a FCMB kaje ka duba🏃
05/11/2022

FCMB 9k Once again🤑

Idan kayi refferal mutane da s**a kai 5 a FCMB kaje ka duba🏃

YADDA ZAKA CIRE DUK WATA MATSALA DANGANE DA KIRA, A MISALI ANA BIBIYAR KIRANKA KO KUMA IDAN ANKIRA LAYINKA WANI LOKACIN ...
05/11/2022

YADDA ZAKA CIRE DUK WATA MATSALA DANGANE DA KIRA, A MISALI ANA BIBIYAR KIRANKA KO KUMA IDAN ANKIRA LAYINKA WANI LOKACIN BAYA SHIGA

Idan kana tunanin ana bibiyar kiranka ka saka wannan code din ka kira daya bayan daya zasu cirema duk wata hanya da ake bibiyarka ko kuma idan ankira layinka baya shiga
👇
# #21 #
#61 #
#62 #
#004 #
#67 #



Allah yasa mu dace🙏

YADDA ZA KAKA KULLE ASUSUN AJIYAR KUDINKA LOKACIN DA KARASA WAYAR KA , FADUWA KO SACEWA.Ga Yadda Zakayi a kowanne Banki ...
05/11/2022

YADDA ZA KAKA KULLE ASUSUN AJIYAR KUDINKA LOKACIN DA KARASA WAYAR KA , FADUWA KO SACEWA.

Ga Yadda Zakayi a kowanne Banki kake

1. Access: *901*911 #

2. Zenith: *966*911 #

3. GTB: *737*51*74 #

4. WEMA: *945*911 #

5. FirstBank: *894*911 #

6. Keystone: *7111*911 #

7. UBA: *919*911 #

8. FCMB: *329*911 #

9. Sterling Bank: *822*911 #

10. Unity Bank: *7799*911 #

11. Fidelity Bank: *770*911 #

12. Heritage Bank: *745*7 #

I3. Ecobank *326*911 #

14. Union Bank *826*911 #

15. Stanbic *909*911 #

16. Polaris Bank *833*911 #

Da Zarar kadanna , za a tambayeka lambar wayar da Karasa din, take zaka rufe account naka .


Allah ya kiyaye🙏

L©G© !!!!      If you are in need of logo         Contact :                           08096867290
30/10/2022

L©G© !!!!
If you are in need of logo
Contact :
08096867290

08/09/2022
08/09/2022

Barkanmu da wannan lokaci fatan kuna lpy. Yau zanyi muku bayani akan wani bonus da ake samu a layin MTN, wanda nasan wasunku sun samu labarinsa wanda wasu suna karban 1k wasu 2k sunayiwa mutane wanda idan anyi maka zaka samu bonus na kimanin 30k har zuwa 100k Yadda tsarin yake shine: da farko ya …

Address

Gombe

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when KaboCyber posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share