Comr Dangold

Comr Dangold 💯Allah ka Azurtamu da Tuba Kafin Mutuwa, Shahada Lokacin Mutuwa, Aljannah Bayan Mutuwa. Ameen 💯💯

20/08/2025
13/08/2025

Ka dogara ga Allah,
Arzikin ka zai same ka,
Ko da yana cikin zurfin teku,
Zai zo gare ka da falalar Ubangiji.

13/08/2025

Ka kasance mai sauƙin kai,
Sauƙin kai yana kawo ɗaukaka,
É—aukaka a zuciyar mutane tana kai ka ga farin cikin rayuwa.

13/08/2025

Darajar mutum tana kan niyyarsa da gaskiyarsa,
Himmar sa kuwa ita ce matakin nasararsa,
Nutsuwarsa kuma ita ce adon hankalinsa.
Ka kalli jarumtakarsa a lokacin wahala,
Zaka gane kamewarsa a lokacin fushi.

12/08/2025

Yin shiru ba rauni ba ne. Wani lokaci yana kare mana mutunci.

Follow this Account
05/08/2025

Follow this Account

🎉🎉🎉
01/08/2025

🎉🎉🎉

06/03/2025

Nisan kwana saida gwaji Yau da Aya zanyi sahoor 😇
Achilafiya

Address

Tudun Wada Gusau
Gusau

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Comr Dangold posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share