18/12/2023
ABH DATA SERVICES.
Sabuwar Application ɗina na sana'ar siye da siyarwa na data, recharge card da sauran services, ta bayyana a Playstore, da kuma Website a yau 18 ga watan December 2023.
kuje Playstore ku sauke Mobile Application namu mai suna ABH Data ko kuma ku shiga ta wannan Link ɗin domin sauketa a wayoyinku👇
https://play.google.com/store/apps/details?id=co.median.android.qyawmo
Idan kun samu wani matsala zaku iya tuntuɓar mu ta Shafin mu na Facebook
https://www.facebook.com/profile.php?id=61554349781508&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
App ɗinmu yazo da abubuwa kamar haka:
1. Zakayi kasuwancin data da wannan Application namu cikin farashi mai sauƙi, zaka samu riba daidai gwargwado.
2. Zakaga Referral Link naka a Dashboard ɗinka, wannan Referral Link ɗin yanada matiƙar amfani domin dashi zaka iya samun sama da 5k a rana ɗaya .
3. Biyan kudin Subscription a gidajen Telebijin DSTV, GOTV, Startimes da sauran su.
4, Biyan kudin Pin na Waec, Neco, Napteb.
5, Biyan kudaden wutar lantarki na KEDCO, JED, PH, KADUNA Electricity, IBEDC, EKEDC, AEDC da sauran su.
Muna addua'a Allah yabamu dama mufara a sa'a sannan y tsaremu da mugun ji..da mugun gani. Allah ka karawa kasuwancinmu albarka
🤚