Musa sauro

Musa sauro Muna kawo muku labari daganan cikin garin Jos ,Plato , nigeria gaba daya

1-Labaran Duniya
2-Labaran Nidhadantarwa
3-Labaran wassanni .

dama sauran wadanda bamu iya kawo mukuba , kubiyomu Muna taredaku

06/08/2020

Domin harkokin addinin musulunci.

06/08/2020

BUMTV est un groupe d information générale en particulier la fayda /Contactez-nous au :776287630
youtube.com/channel/UC9uWRINkZv_hEsa3bZLKN9g
instagram.com/
tiktok.com/ facebook.com/universelmediabumtv?mibextid=ZbWKwL

Kotun Koli...........A Gobe Litinin 13/01/2020 ne Kotun Koli wato Supreme Court Zata Saurari Kararraki Na Gwamnonin Kano...
12/01/2020

Kotun Koli...........

A Gobe Litinin 13/01/2020 ne Kotun Koli wato Supreme Court Zata Saurari Kararraki Na Gwamnonin Kano da Sokoto, Inda A Kano Abba Kabir Yusuf Na Jam'iyyar PDP yake kalubalantar Abdullahi Umar Ganduje Na APC.
A Sokoto Kuma Inda Ahmad Aliyu Na APC Yake Kalubalantar Hon. Aminu Waziri Tambuwal Na PDP.

Chikinsu Wanne kukewa Fatan Samun Nasara???

Daga Ahmed T. Adam Bagas

Insurgency: Zulum releases 70 surveillance vehicles to army, others
11/01/2020

Insurgency: Zulum releases 70 surveillance vehicles to army, others

Borno State Governor Babagana Zulum yesterday released 70 new surveillance vehicles to support the Nigerian Army, police and volunteers in the civilian JTF and hunters involved in fighting Boko Haram. The vehicles were released at the launch of a rapid response squad held at the Shehu of Borno palac...

10/01/2020

YA ALLAH duk wata Mace maiciki kasauketa LAFIYA duk na annabi yace ameen Ya rabbi

We want to expend 37 billion to renovate a National Assembly that was built with 10 billion.... Hmmmmmmmmmm, do you know...
10/01/2020

We want to expend 37 billion to renovate a National Assembly that was built with 10 billion.... Hmmmmmmmmmm, do you know that at one million per village, we can give pipe borne water to 37, 000 villages in Nigeria with 37 billion?
At ten million per kilometer, we can rehabilitate 3950 kilometers of roads in Nigeria with 37 billion.
At two million per two bedroom, we can build 18,500 houses for low income earners with 37 billion.
At 64,000 per year, we can provide funds for 61, 666 persons for one year and at 100,000 per scholarship, we can give scholarship to 92,500 students for four years.
If renovation of the National Assembly will cost 37 billion , what does it cost to build a new National Assembly? Are the contractors to be imported?

Fassarar Rubutun Dan Uwa Sheikh Hamza Alhassan Saeed👇👇👇~Daga Buhari Ya'u GumelMalam Yace:~Ga Wanda baisan waye Qasim Sul...
10/01/2020

Fassarar Rubutun Dan Uwa Sheikh Hamza Alhassan Saeed👇👇👇
~Daga Buhari Ya'u Gumel
Malam Yace:~Ga Wanda baisan waye Qasim Sulaimani ba Shine wanda ya ruguje babban masallacin nan na Al'umawiyya dayake a Aleppo wanda aka ginashi tsawan shekara 1300 Hijiriyya,Aka kashe bayin Allah masallata babu dalili,Wai don ramuwar gayya akan ahlussunah da suke Syria,kuma daman sanannan abune a gun 'yan shi'ah shine kishiyantar Ahlussunnah sunayin wannan ne don kafa iraniyawa da kuma taimakawa Bashir Al'Asad kan ta'addancin da yake na kisan gilla akan Ahlussunnah.
Malam Yaci gaba da cewa abune na shari'ah akan duk wani musulmi yayi Sujjadar nuna godiya agun Allah saboda halakar duk wani ma6arnaci,Kamar Yadda Sayyadina Abubakar(R.A)yayi lokacin da aka kawo masa labarin kisan Babban makaryacinnan wanda yake da'awar cewa wai shima Annabine wato Musailam,Sannan Kamar Yadda Sayyadina Ali(R.A)yayi sujjada lokacin da yaga musulmai sunyi nasarar kashe dayawa daga cikin Kawarijawa 'yan tawaye(Musnaf na ibn abi shaiba).
Malam Yaci gaba da cewa Hallakar Azzalumai jin dadin bayin Allah ne...Kamar yadda yazo cikin hadisin Manzo(S.A.W)wanda Bukhari da Muslim S**a Rawaito cewa~"Fajirin bawa idan yamutu to bayin Allah sun huta dashi,garuruwa sun huta dashi,bishiyoyin gari sun huta dashi,hatta dabbobi sun huta dashi".
‏لمن لايعرف قاسم سليماني .. دمر المسجد الأموي في حلب والذي كان عمره ١٣٠٠ سنة هجرية إنتقامًا من أهل السنة في سوريا وهو قائد المجازر الشيعية ضد أهل السنة وذراع إيران ومرتزق لدى بشار .................................................................................
‏مشروعية سجود الشكر عند هلاك المفسدين:
سجد أبو بكر رضي الله عنه شكرا حين جاءه خبر قتل مسيلمة الكذاب .
وسجد علي بن أبي طالب رضي الله عنه حين رأى ذا الثدية بين قتلى الخوارج .
"مصنف ابن أبي شيبة" (2/366) .
‎ ‏
هلاك الظالمين راحة للعالمين ..
في الصحيحين قال النبي صلى الله عليه وسلم عن موت الفجرة الظلمة
(وَالْعَبْدُ الْفَاجِرُ يَسْتَرِيحُ مِنْهُ الْعِبَادُ ، وَالْبِلَادُ ، وَالشَّجَر ُ، وَالدَّوَابُّ ) .
رواه البخ

09/01/2020
Ahmet Ali was the World's First black pilot, an Arab from Turkey and His Mother was from BORNO, Nigeria. .. ...Ahmet Ali...
09/01/2020

Ahmet Ali was the World's First black pilot, an Arab from Turkey and His Mother was from BORNO, Nigeria. .. ...
Ahmet Ali Çelikten (born İzmirli Alioğlu Ahmed; 1883 – 1969), also known as Arap Ahmet Ali was an Ottoman-born Afro-Turkish aviator who was one of the first black pilots in aviation history.

He was one of the few black pilots in World War I , like African American Eugene Jacques Bullard (flying for France), William Robinson Clarke from Jamaica (flying for Britain), Pierre Réjon from
Martinique (flying for France) and Domenico Mondelli from Somalia (flying for Italy). Ahmet's maternal grandmother was born in
Bornu (now in Nigeria) and was later brought to the Ottoman Empire .

Biography...
Ottoman naval aviators of the Naval Flight School ( Deniz Tayyare Mektebi) at Aya Stefanos. His mother, Zenciye Emine Hanım, was of Nigerian descent ; his father, Ali Bey, was of African Turkish descent. He aimed to become a sailor and entered the Naval Technical School named Haddehâne Mektebi (literally "School of the Blooming Mill") in 1904.

In 1908, he graduated from this school as a First Lieutenant ( Mülâzım-ı evvel ).

And then he went to aviation courses in the Naval Flight School ( Deniz Tayyare Mektebi ) that was formed on 25 June 1914 at Yeşilköy .

He was then a member of the Ottoman Air Force .
During World War I , he married Hatice Hanım (1897–1991) who was an immigrant from
Preveza .

He became one of the first black military pilots in aviation history when he started serving in November 1916. On 18 December 1917, Captain ( Yüzbaşı) Ahmed Ali was sent to Berlin to complete aviation courses. He died in 1969.

Alhamdulillah!ALKAWARI YA CIKA.A yau Alhamis 9/1/2020, Allah Ya kaddari Aljhaji Sadeeq Plaza da cika alkawarin daya dauk...
09/01/2020

Alhamdulillah!

ALKAWARI YA CIKA.

A yau Alhamis 9/1/2020, Allah Ya kaddari Aljhaji Sadeeq Plaza da cika alkawarin daya dauka wa kungiyoyi daban daban a cikin garin Jos a kwanakin baya.

Kowace kungiya ta karbi iya adadin kudin da Alh. Sadeeq yayi mata alkawari babu ragi.

Ga sunayen kungiyoyin da adadin abin da aka basu:

1. Jama'atu Izalatil Bid'ah Waikamatis Sunnah Plateau State Branch. - N2, 000 000.

2. Da'iratu Ahlus-sa'adah (Kungiyar Zakirai). - N500,000.

3. Filin Sukuwa Development Association. - N1, 000 000.

4. Kungiyar Yan Banga Reshen Yan Shanu. - N500,000.

A kwanakin bayane dai Alh. Sadeeq Plaza ya dauki wadannan alkawuran bayan gayyata daya samu daga wadannan kungiyoyi sannan ya amsa gayyatar inda ya dauki wadannan alkawura. A yau kuma Allah Ya kaddareshi da cikasu.

Media Team
9/01/2020.

Address

Jos

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Musa sauro posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Musa sauro:

Share