11/04/2024
AL-AJABI: Matar da kwata-kwata ba ta jin yunwa
Muluwork yar shekara 26 daga yankin Jimma dake Addis Ababa babban birnin kasar Ethiopia ta ce ta kwashe shekara 16 bata ci bata sha, bata cin abinci bata shan abun sha koda ruwa kuwa bata taba sha ba tun tana yar shekara 10 a duniya.
Fraministan Ethiopia ya taba sa an kaita asibitin ƙwararru a Dubai domin duba lafiyarta kuma likitoci sun aunata sun ce lafiyar ta kalau kuma dagaske babu alamun abinci a cikin kunɗinta.
Mahanga ta ruwaito matar tana da miji da ɗiya mace guda ɗaya. Ku kasance da shafin Mahanga anjima in sha Allah za mu kawo maku cikakken bidiyon binciken da aka yi akanta.... Kuyi following shafin Smart Link Technology Kabo domin kallon wannan abun al-ajabi...