23/08/2021
Assalamu’alaikum
warahmatullahi wa barakatuhu
Mutane Da yawa har yanzu sun
kasa gane cewar waya sirrice
awurin mai ita
wato wani zai saka file acikin
wayarshi wanda baya so wani
yaga wannan file din
kasancewar sirrine awurin shi.
Idan nace file ina nifin abinda
yasahafi
Vedio
Wakoki,
Photuna,
dama sauran mahiman
abubuwan da aka ajiye acikin
memory card, ko akan waya.
Nakawo maku wannan hanyar
ne saboda ku magance matsalar
‘yan bani na iya
wadanda da zarar sun karbi
wayoyinku sai su fara lalubo
abubuwan dake ciki.
awani lokacinma sai dai kawai
kaga mutum yakama turawa
atashi wayar bama tareda
kasani ba.
YADDA ZAKA BOYE FILE DIN….
Kayi downloading din wannan
Application din mai suna
blueFTP wace take cikin Java
Application dinmu
idan kuma dama kanada ita to
saika budeta.
Bayan ka budeta, kai tsaye saika
tafi zuwa pholder daka ajiye file
dinka
idan ka bude pholder saikaje
akan duk wani file din dakake
son boyewa.
idan ka’je kan file din saika
danna mabalin lamba 9
bayan kadanna lamba 9 kuma
kadanna barayin wayarka na
hagu wato Yes kenan.
daga nan zakaga haka….
Read flag
Write flag
Hidden flag
kowane da making akan shi,
amma babu akan Hidden flag
to saikayi Making din Hidden
flag
daga nan kadana save da Yes,
to idan kayi haka babu wanda
zai kara ganin wannan file din
Akan wayarka.
kuma haka zakayima duk wani
file dinka wanda kakeson
boyewa.
YADDA ZAKA DAWO DA FILE DIN!
Idan ka bukaci baiyana file din
daka boye, to saika sake bude
blueFTP
Kaje kacire making din dakayi
akan Hidden flag
kayi save. shikenan zakaga file
din yadawo!
Idan akwai mai tambaya akan
wannan rubutu to sai ya rubuta
akasa
Wassalamu’alaikum
warahmatullah.