16/03/2025
Duk wanda ya karanta "white paper" ta Bitgold sannan yazoya karanta ta Bitcoin sannan ya karanta ta Pi network zai ga duk abu ɗaya suke ƙoƙarin byayyanawa shine samarwa duniya wani wajen kashe kuɗi decentralised "Digital Currancy" wanda akafi sani da Electronic Money sai ɗan banbancin da ba'a rasa ba.
Project ɗin Bitgold yayi failling akai sai akai advancing ɗinsa da Bitcoin shi kuma yayi succeeding amma baiyi yanda akeso ba yazo da manyan kura kurai wanda ba za'a ci gaba da tafiya dashi a haka ba, Sai aka ƙara faɗaɗa shi zuwa Pi network.
Ko kadan baa ƙirƙiri pi network saboda irina irinka ba abinda yasa muka samu a mining saboda siyasa ce kawai ba komai ba, Haka kai shi exchenge ɗinnan ma duk lissafi ne da zaai maka to gaciya dashi nan gaba don ka gane an baka damar mallaka kaine kawai ka ƙiya, Kai pi exchenger baya cikin 1% na aiki dari da Pi network yazoyi a harakar kudi, Shiyasa har yanzu wannan farashin na exchenger da pi yake nunawa
Bashida banbanci da irin farashin yan bunburutu a wajena saboda nasan yanzu ne asalin wasan zai fara.
Zuwa yanzu dai kowa yasan angama mining Pi ya zama kudi wasu ma har sunci kasuwa sun fita daga project ɗin abinsu, Sai dai basusan yanzu ne asalin capitalism ɗin zai soma ba daga lokacin da s**a fahimci an sallami 70% na ƴan zata fashe to anan zasu fara jibga daƙiƙan kuɗaɗe suna siya daga exchenge suna kaiwa wallet suna kulle shi kawai don su samu mining rate mai ƙarfi suci gaba da mining.
A nan ko waye kai indai bakada Pi a wallet an kore ka sai dai ka nemo kuɗi ka siyi 1/4 na abinda ka siyar ka dawo network ɗin dama wannan yana cikin plan
Amma a yanzu abu wanda ya hanaka ka saida abinka ko yayi amfani da wani stretagy mai ƙyau da zaka dinga trading balance ɗinka yana ƙaruwa, Amma indai baka iya ba to kawai holding ya fiye maka zama alheri ka kulle shi kawai kaci gaba da sabgogin ka idan kuma cash out kake sonyi nan ma dai abinka ne, Sai dai tabbas ina mai tabbatar maka zakai dana sani nan gaba.
Bazaka gane hakan ba saika wayi gari kaga babu wanda yake bukatar kai Pi ɗinsa exchenge don yin wani abu trading ko cashing wto lokacin da manyan Apps da suke pi browser s**a fara aiki.
Daga lokacin da kuma aka fara amfani da pi a matsayin reserve currancy" k**ar yadda doller takeyi a baya, Wato ya fara yiwa kuɗin kasa shen duniya geji k**ar Ngn, Yuan, Uero, Doller da sauransu a matsayin wani digital asset mai daraja ta ɗaya daga nan zaka gane yafi ƙarfinka kuma kayi kuskuren rabuwa da naka wanda ka samu ƙyauta salin alin.
Nan gaba exchenger da kake tunanin itace gatan ka daina aiki zaai dasu gaba ɗaya haka bankuma, Still akwai plan na CBDC suma duka yayan Pi ne duk randa s**a gama tabbata yana nan yana jiransu, kana gida zakai "Cash Out" na eNaira a pi dinka salin alin ba tare da kaje banki ba ko kayi amfani da exchenge.
Aƙwai wani gaji da zaa kai duk wannan dakatarwar da CT suke yiwa masu shaguna a ƙarƙashin Pi ecosystem zata kau, to anan ne asalin darajar Pi zata fara bayyana.
GCV is real.. And is possible ✍️