02/04/2026
ā
JERIN AIYUKA 100 ā MAZABU 10 NA KARAMAR HUKUMAR , GWALE
Karkashin Jagorancin Hon. Abubakar Muazu Mojo Bisa Sahalewar Mai Girma Gwamna Engr Abba Kabir Yusuf.
1. Gina sabbin azuzuwa
2. Gyaran tsoffin azuzuwa
3. Samar da kujeru da tebura
4. Raba littattafai da kayan karatu
5. Gina dakunan gwaje-gwaje
6. Gina library
7. Horas da malamai
8. Tallafin kudin jarabawa
9. Gina makarantar sakandare
10. Gina makarantar firamare
11. Biyawa Dalibai Kudin Jamb Da Neco
12. Shirya scholarship
13. Gina bandakuna
14. Samar da ruwan sha
15. Tallafawa makarantar Islamiyya
16. Koyar da sanaāoāi ga dalibai
17. Shirya karatun manya
18. Samar da uniform
19. Shirya gasar ilimi
20. Tallafawa masu bukata ta musamman
21. Gina asibitoci
22. Gyaran asibitoci
23. Samar da kayan aiki
24. Daukar maāaikatan lafiya
25. Samar da magunguna kyauta
26. Shirya duba lafiya kyauta
27. Rigakafin yara
28. Tallafin mata masu juna biyu
29. Samarda Aikin Ido Kyauta
30. Wayar da kai kan lafiya
31. Yaki da malaria
32. Yaki da typhoid
33. Samar da kayan aiki
34. Horas da jamiāan lafiya
35. Tallafin tiyata
36. Samar da kayan gwaji
37. Gina pharmacy units
38. Shirya blood donation
39. Taimakon gaggawa
40. Tallafin masu larura
CWAB Media
41. Gina rijiyoyin burtsatse
42. Gyaran famfunan ruwa
43. Samar da tankunan ruwa
44. Gina magudanan ruwa
45. Hana ambaliya
46. Shuka itatuwa
47. Samar da kwantena na shara
48. Shirya tsaftar muhalli
49. Kawar da sharar gida
50. Wayar da kai kan tsafta
51. Gina bandakunan jamaāa
52. Samar da ruwa a kasuwanni
53. Gyaran bututun ruwa
54. Samar da ruwa a makarantu
55. Samar da ruwa a asibitoci
56. Yaki da gurÉatar muhalli
57. Samar da environmental taskforce
58. Gyaran drainage
59. Samar da recycling system
60. Shirya ranar tsafta
62. Gina sabbin hanyoyi
63. Shimfida kwalta
64. Gina culverts
65. Samar da solar street lights
66. Gyaran tituna
67. Inganta zirga-zirga
68. Gina Sakateriya (Gyaranta)
69. Hanyoyin makarantu
70. Hanyoyin asibitoci
71. Gina footpaths
72. Gina Hanyar Tafiya
73. Gyaran kasuwanni
74. Samar da security lights
75. Gina bridges
76. Gyaran layukan t**i
77. Samar da murfin drainage
78. Inganta kasuwannin unguwa. CWAB Media
79. Gina public spaces
80. Samar da signage
81. Tallafin jari ga matasa
82. Koyar da sanaāoāi
83. Raba kayan sanaāa
84. Tallafin āyan kasuwa
85. Horon kasuwanci
86. Tallafin mata
87. Samar da ayyukan yi
88. Tallafin noma
89. Horon digital skills
90. Tallafin kungiyoyin matasa
91. Gina skill acquisition centers
92. Samar da Tallafin Daga Gwamnati
93. Tallafin startups
94. Shirya bita ga matasa
95. Tallafin masu sanaāa
96.Samarda Kasuwar Yan Kifi
97. Tallafin masu karamin karfi
98. Shirya job fair
99. Tallafin innovation
100.Shirya youth empowerment programs
Comr Waleeth Adam Bako
03/04/2026
On Behalf Of Office Of The Spokesperson To The Executive Chairman Gwale Local Government Area.