Hausa Computer Academy

Hausa Computer Academy Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Hausa Computer Academy, Computer Company, Kano.

HAUSA COMPUTER TRAINING INSTITUTE WHATSAPP ONLINE CLASSES SCHOOL CE WANDA TAKE KOYARWA A ONLINE TA HANYAR VIDEO DA KUMA RUBUTU TANA AMFANI DA YARAN HAUSA WAJAN KOYARDA COMPUTER DA KUMA DUK WANI APPLICATION SOFTWARE DA KUMA KOYARDA YANDA ZA AI AMFANI DASH

04/09/2025
30/07/2025

A wata hudubar Imam Ali as cikin Nahjul Balagha yake cewa;

Ya kai dan Adam Meye naka nayiwa Ubangiji ka gardama? Kaida ya samar dakai daga wani ruwa, Ya sanya ganin ka ta cikin kitse(ido) ya baka ikon magana da wata yar tsokar nama(harshe) sannan ya qaddara jinka ta wasu ramuka tsakanin kasusuwa(kunne).

Ka tuna fa qarshenka qasa ne da rubewa abincin tsutsa da qwari har ka dawo Qura kamar ba'a samar dakai tun farko ba.... Copied

YEIDEEP REGISTRATION UPDATEAdaidai Wannan lokaci, Adadin Mutanan da s**a sami damar yin register a fadin Nigeria sune ka...
07/06/2025

YEIDEEP REGISTRATION UPDATE

Adaidai Wannan lokaci, Adadin Mutanan da s**a sami damar yin register a fadin Nigeria sune kamar Haka.

Mutum miliyan biyar, Da dubu dari biyu da arba'in da daya, Da dari shida da daya.

Duk Wanda yayi register a yanzu baya bukatar zuwa bude Account, Kuma ba code za'a bashi ba.

Idan ya jira yayi hakuri zaiga Account an bude masa anan gaba, Ko kuma in an kafe sunaye yaga an kafe suna da account dinsa.

Ba Wani message da zaka gani anan take dan an cike maka, Amma duk Wanda ya cike maka kasa ya nuna maka shaidar da take nuna ya cike maka.

Idan kaine zaka cike ko wanine zai cike maka, Ka tabbatar ka bashi Wadannan abubuwan daidai.

NIN

PHONE

BVN

Akwai ragowar Mutane dubu dari bakwai da hamsin da tara da yan kai da suke da damar cikewa a yanzu haka a fadin Nigeria.

GA ABUBUWAN DA AKE BUKATA GA WANDA ZAI CIKE WANNAN TSARI.👇

Cikakken Suna.

Date Of Brith

Phone Nomber

Email Address

BVN Nomber

NIN Nomber

Kasarka

Jiharka

Karamar Hukumar ka.

Muna cikewa ga Wanda bazai iya cikewa ba.

Ga Whatsapp Number 07034468856

lBismillah-ir-Rahman-ir-RahimDomin Fara Flashing and Unlocking Yakamata Kasan cewa Dolene Ka Mallaki COMPUTER 💻 Domin da...
26/05/2025

lBismillah-ir-Rahman-ir-Rahim
Domin Fara Flashing and Unlocking Yakamata Kasan cewa Dolene Ka Mallaki COMPUTER 💻 Domin da Ita Ake Flashing da Unlocking Sai DRIVER SAI TOOLS DA SOFTWARES na Aiki Flashing sai Kuma Koyan Aiki
Yakamata a Matsayinka na mai son Fara Sana ar Flashing da Unlocking Kasan CPU na Mafi Yawancin wayoyin da Muke amfani dasu Misali TECNO Tana Yawan Zuwa a MTK CPU Amma ana samun SPD CPU Amma Basu da yawa
Domin samun
DRIVERS
TOOLS
SOFTWARE
KOYAN YADDA AKE FLASHING
DAKUMA SANIN WASU CPU na wayoyi Kayi Register da GROUP da Ake koya Flashing da Unlocking ga WhatsApp links Domin yin Register https://wa.me/2347034468856

https://wa.me/2347034468856 Classes nawamu WhatsApp yanzu 300 ne Registration ga Mai Bukatar shiga yayi magana ta Messag...
22/05/2025

https://wa.me/2347034468856 Classes nawamu WhatsApp yanzu 300 ne Registration ga Mai Bukatar shiga yayi magana ta Message HAUSA COMPUTERS TRAINING INSTITUTE on WhatsApp. https://wa.me/2347034468856

Muna bada certificate na computer muna turama mutum Abubuwan karatunmuya yagani Kafin yashiga domin tabbatar wa

Classes nawamu WhatsApp yanzu 300 ne Registration ga Mai Bukatar shiga yayi magana ta Message HAUSA COMPUTERS TRAINING I...
20/05/2025

Classes nawamu WhatsApp yanzu 300 ne Registration ga Mai Bukatar shiga yayi magana ta Message HAUSA COMPUTERS TRAINING INSTITUTE on WhatsApp. https://wa.me/2347034468856

29/04/2025

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Mohammed Adamu Bowuwa, Kermeel F Aderm, Yusuf Chigari Bkd, Idris Adamu, Adamu Muhammad Kayarda, Sa'idu Yakubu, Sabiu Abdussalam Alminshawiy, Sulaiman Yahya Kcr, Rabi Atu Yusuf Muhd, Sadam Sani, Umar Hassan Abubakar, Ameerah A Umar, Abba Idris Magaji, Sadeeq Isma Il, Hussein Na Azland, Muslim Bn Hajjaj, Khady Beb, Ameerah Hussaini, An Drew, Maryam Muhammad

Address

Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hausa Computer Academy posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share