MUHD AD Graphic

MUHD AD Graphic Designs; Logos, Flyers, Posters, Invitation Cards, Business Cards, Certificates, Video Graphic & More

kunyi Graduation ko masoyanku sunyi?Muna yin Graduation Calendar masu kyau a Farashi me sauki.ku tuntube mu ta WhatsApp ...
23/07/2024

kunyi Graduation ko masoyanku sunyi?

Muna yin Graduation Calendar masu kyau a Farashi me sauki.

ku tuntube mu ta WhatsApp ga wanda yake bukata 07045273064.

08/01/2024

Designs; Logos, Flyers, Posters, Invitation Cards, Business Cards, Certificates, Video Graphic & More

Today's work!Data Flyer Design.For enquires:Call/WhatsApp: 07045273064
06/11/2023

Today's work!
Data Flyer Design.

For enquires:
Call/WhatsApp: 07045273064

Today's work!Logo Design Client: Arc Saeed MaitamaFor more:Call/WhatsApp: 07045273064
03/11/2023

Today's work!
Logo Design

Client: Arc Saeed Maitama

For more:
Call/WhatsApp: 07045273064

Today work!For more, contact us07045273064
31/10/2023

Today work!

For more, contact us
07045273064

Akwai 'yan Arewa da dama da suke so su fara samun kudi da wayar hannunsu sede kuma kash! Basu San yadda zasuyi ba.To ga ...
26/09/2023

Akwai 'yan Arewa da dama da suke so su fara samun kudi da wayar hannunsu sede kuma kash! Basu San yadda zasuyi ba.

To ga dama ta samu! Mun bude Class online class Wanda zamu koya 'yan arewa yadda ake samun kudi na halal a online da wayar hannunku ba tare da kun sa kudinku a matsayin jari ba.

Hanyoyin suna da yawa amma mun dakko wata hanya guda daya ita ce Sana'ar Graphic Design wadda inde ka koyeta zaka dinga samun kudi da ita ta hanyar yiwa mutane design suna biyanka, inde kanaso ka fara samun kudi a online to ina baka shawara ka koyi wannan sana'ar.

A Class din za mu koyar da abubuwa kamar haka;

A rubuce:
- Menene Graphics Design
- Ya akeyin Graphic Design
- Da wanne Apps ake Graphics Design
- Ta yaya ake samun kudi da Graphics

Practically;
- Amfani da App na Graphic Design
- Yadda ake cire background
- Yadda ake Design Logo
- Yadda ake Design Invitation
- Yadda ake Design Flyer

Kuma duk KYAUTA zamu koyar dasu!

Idan kuna son shiga Class din kuyi join group din wadda na WhatsApp ne ta kan wannan link👇

https://chat.whatsapp.com/BIACg5BNbIsHP6AsW5g1QK

Kuyi join yanzu saboda mutane kadan zamu dauka a class din.

Ko ku tuntubemu ta kan wannan Number (07045273064) idan link din yaki tafiya se a saku a group din ko kuma idan kuna Neman Karin bayani

Ga link din 👇

https://chat.whatsapp.com/BIACg5BNbIsHP6AsW5g1QK

Ku tallata 'yan takarkarinku ta hanyar yi musu poster....!Dan takara ne kai?Uban gidanka Dan takara ne?A'a Masoyinka ko ...
08/09/2023

Ku tallata 'yan takarkarinku ta hanyar yi musu poster....!

Dan takara ne kai?

Uban gidanka Dan takara ne?

A'a Masoyinka ko Dan uwanka ko Abokinka yana takara?

To kuzo muna yin Poster me kyau, A farashi me sauki. 👌

Ga me bukata ya tuntube mu A WhatsApp 07045273064. Ko kuyi Magana kai tsaye.

Se Mun ji Ku.....!

Graphics Design by; MUHD AD Graphic

Alhamdulillah 🥰 Yau a karatunmu mun shiga kwana na 3 ga irin yadda Class din yake kasancewa. 👇Har yanzu kuna da damar sh...
04/09/2023

Alhamdulillah 🥰
Yau a karatunmu mun shiga kwana na 3 ga irin yadda Class din yake kasancewa. 👇

Har yanzu kuna da damar shiga 😱👌

KU KOYI GRAPHICS DESIGN DA WAYAR HANNUNKU!Mun Samar da WhatsApp Group Wanda zamu koyar da Graphics design na tsawon kwan...
03/09/2023

KU KOYI GRAPHICS DESIGN DA WAYAR HANNUNKU!

Mun Samar da WhatsApp Group Wanda zamu koyar da Graphics design na tsawon kwana Talatin 30.

Wanda zaku Koyi Anfani da Applications kamar haka;

⏹Pixellab
⏹Background Remover
⏹Smartmockup
⏹Image Downloader
⏹Pinterest

Zaku koyi yanda zakuyi Design din wadannan abubuwan kamar haka:

⏹Logo
⏹Flyer
⏹Weeding Invitation
⏹Poster
⏹Calendar/Sticker
⏹Banner
⏹Bill Board
⏹Book Cover
⏹Jersey
⏹Certificate
⏹Photo Portrait e.t.c

Za'a kula da Ku har se an tabbatar kun iya, kuma za'a Baku Certificate idan an kammala.

Idan kun shirya shiga kudin biyan N1,000 ne, kafin Nan da kwana biyu ze koma N3,000 Ku biya yau kar damar ta wuce Ku!

Ga Wanda yake bukata yayi magana ta wannan Number a WhatsApp👇
(+234) 07045273064

Karku bari damar ta wuce Ku!

Muna yin Data Flyer a farashi me sauki.
22/08/2023

Muna yin Data Flyer a farashi me sauki.

Address

Rano Local Govt
Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when MUHD AD Graphic posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share