Jakadan Fasaha

Jakadan Fasaha Ko wane jakada aikinsa ya kawo sako mune jakadun fasaha da cin gashin kai. zamu na kawo bayanai akan fasahohii da hanyar bunkasa kasuwanci cikin harshenmu.

Kasancewar duniya ta canza da ba wani bangare na rayuwar dan adam da fasaha bai taba ba, inda ka ce mutum ya lissafa abin da yayi amfani das hi a rana da ya shafi wannan bangare ba zai yiwu ba. Kuma yare ya zama wani kalubale da wasu basa samun wannan armashi ko sauki da wannan fasaha ya kawo. Kamar yadda Nelson Mandela yake cewa ‘in kana so kai Magana da mutum ya gane kai masa da yaran da yake ji

ko ganewa in kana so maganar ta zauna a ransa yi masa da yaran gidan su.’ Wannan yasa muka kawo muku labarai da yadda zakai amfani da fasaha cikin yaran Hausa dan cigaban dan hausa a duniyar fasaha. A sha karatu da kallo lafiya. Mun gode.

Address

Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jakadan Fasaha posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Jakadan Fasaha:

Shortcuts

Share