Hon Kabiru Mai Salati Media

Hon Kabiru Mai Salati Media Cybersecurity | Network Solutions | Web Development | IT Consulting
Helping businesses build a secure digital future.

Sabon tsari sabuwar tafiya
03/10/2026

Sabon tsari sabuwar tafiya

🇳🇬 Happy Independence Day, Nigeria!A yau muna bikin ’yancin kanmu, tare da sabunta fata da kudurin ganin zaman lafiya, h...
01/10/2026

🇳🇬 Happy Independence Day, Nigeria!

A yau muna bikin ’yancin kanmu, tare da sabunta fata da kudurin ganin zaman lafiya, haɗin kai da ci gaba a ƙasarmu.

Abubakar Basiru
Accord Party —

Hello Ungogo
27/09/2026

Hello Ungogo

HON. KABIRU IBRAHIM — ZABI MAI MA'ANA GA UNGOGOA siyasa, ba suna kawai ake nema ba. Ana neman mutum ne wanda zai fahimci...
17/09/2026

HON. KABIRU IBRAHIM — ZABI MAI MA'ANA GA UNGOGO
A siyasa, ba suna kawai ake nema ba. Ana neman mutum ne wanda zai fahimci abin da jama'a suke buƙata, ya saurare su, kuma ya kasance kusa da al'ummar da zai wakilta.
Hon. Kabiru Ibrahim (Maisalati) yana neman wakiltar Ungogo Local Government a Majalisar Dokokin Jihar Kano a ƙarƙashin Accord Party.
A wannan tafiya, abin da muke buƙata shi ne mu duba mutumin da muke ganin zai iya wakiltar muradin jama'a cikin mutunci da kishin al'umma.
Accord Party kanta ta bayyana manufofinta a kan haÉ—in kai, adalci, shugabanci nagari da ci gaba mai É—orewa.
Ungogo na da muhimmanci.
Muryar jama'a na da muhimmanci.
Wakilci na da muhimmanci.
Mu ci gaba da tattaunawa cikin mutunci, mu saurari juna, mu kuma duba abin da zai fi amfani ga al'ummarmu.
HON. KABIRU IBRAHIM (MAISALATI)
Ɗan takarar Majalisar Dokokin Jihar Kano — Ungogo LGA
Abubakar Basiru

Al'ummar Ungogo are ready to vote you insha Allah.
14/09/2026

Al'ummar Ungogo are ready to vote you insha Allah.

> Jiya Mun Shaida Tarihi!>> A jiya ne Mai Girma Hon. kabiru Ibrahim Mai Salati, dan takarar Majalisar Jaha mai jiran gad...
13/09/2026

> Jiya Mun Shaida Tarihi!
>
> A jiya ne Mai Girma Hon. kabiru Ibrahim Mai Salati, dan takarar Majalisar Jaha mai jiran gado, ya sauka a taron sauka da aka gudanar cikin lumana da farin ciki a makarantar ta alimul kur an
>
> Dubban magoya baya, dattawa, matasa da mata ne s**a tarbe shi da murna, suna nuna kauna da amincewa da manufofinsa na kawo ci gaba, aikin yi ga matasa da ilimi mai inganci.
>
> Hon. Kabiru mutum ne mai gaskiya, mai amana kuma mai son jama'a. Bai zo don kansa ba, ya zo don mu!
>
> Muna rokon Allah ya tabbatar masa da wannan kujera, ya bashi nasara.
>
> Hon. Kabiru Ibrahim Mai Salati - Muryar mu a Majalisa!
>
>
Abdulhakim Nura Ibrahim

Zabin Al'ummar Ungogo
13/09/2026

Zabin Al'ummar Ungogo

BARKA DA JUMA’ADaga Hon. Kabiru Mai Salati, ɗan takarar Majalisar Jiha na Ungogo.Mu yi siyasa cikin mutunci, gaskiya da ...
11/09/2026

BARKA DA JUMA’A
Daga Hon. Kabiru Mai Salati, É—an takarar Majalisar Jiha na Ungogo.
Mu yi siyasa cikin mutunci, gaskiya da haÉ—in kai.
A lokacin zaɓe, mu zaɓi ɗan takarar da muka ga nagartarsa, wanda zai iya wakiltar muradin al’umma da tsayawa kan abin da ya shafi jama’a.
Mu zaɓi nagarta.
Mu zaɓi wakilcin al’umma.
Mu zaɓi Hon. Kabiru Mai Salati.
Barka da Juma’a. 🤲🏽
KMS MEDIA

Ungoggo Sabuwa Dayardar Allah
10/09/2026

Ungoggo Sabuwa Dayardar Allah

Address

Kano
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hon Kabiru Mai Salati Media posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Nearby computer & electronics services