Ashmad

Ashmad Graphics &Designs Creative ideas

Ba fa kasuwar kekuna ba ce.A haba, masallacin juma'a na birnin Kano ne a rana irin ta yau, shekaru sittin da biyar (65) ...
16/02/2026

Ba fa kasuwar kekuna ba ce.
A haba, masallacin juma'a na birnin Kano ne a rana irin ta yau, shekaru sittin da biyar (65) da s**a sulale.
Ana idarwa za ka ga kowa ya yi feda.


Ashmad

Japan has taken one of the most ambitious coastal protection efforts in the world by constructing a massive 395 kilomete...
14/02/2026

Japan has taken one of the most ambitious coastal protection efforts in the world by constructing a massive 395 kilometer tsunami defense wall while also restoring nature on an enormous scale.

Alongside the seawalls, the country has planted over 9 million trees to create dense coastal forests designed to act as natural barriers. These forests help slow tsunami waves, reduce flood damage, prevent soil erosion, and protect nearby communities from strong winds and saltwater intrusion.

Rather than relying only on concrete, Japan combined engineering with environmental restoration. The trees absorb wave energy, stabilize the land, and gradually strengthen the coastline over time, creating a living shield that grows more resilient each year.

This project reflects a powerful shift toward nature driven disaster prevention, showing how infrastructure and the environment can work together to protect lives while also restoring ecosystems for future generations.

13/02/2026


Diyar Tsohon Shugaban Ƙasa Marigayi Sani Abacha...Mahaifina na ɗaya daga cikin shugabannin Najeriya da aka fi rashin fah...
09/02/2026

Diyar Tsohon Shugaban Ƙasa Marigayi Sani Abacha...

Mahaifina na ɗaya daga cikin shugabannin Najeriya da aka fi rashin fahimta a tarihinta amma gaskiya shi mutum ne nagari.

Zainab Abacha, ‘yar tsohon Shugaban Ƙasa na Najeriya

Mahaifina ya taimaka wajen gina tanadin kuɗi domin Najeriya a lokutan tsanani. Duk lokacin da ƙasar ta kusa shiga matsalar kuɗi, waɗannan ajiyoyin da ya adana a ƙasashen waje s**an zama mafita cikin sauƙi.

Da ace mahaifina ya fi son jin daɗi, alatu da nuna isa, da ya kashe kuɗin a kan jiragen ruwa masu tsada, jiragen sama na kansa, ko gina manyan otal-otal a Dubai ko Saudiya. Amma bai yi haka ba ya ajiye su ne domin ranakun wahala ga yan Ƙasa.

Na tabbata wata rana, ‘yan Najeriya za su fahimci wanene mahaifina da gaske.

Me zaku iya cewa?

Thousands of Libyans 🇱🇾 have attended the funeral of Saif al-Islam Gaddafi, the son of Libya’s former leader, Muammar Ga...
07/02/2026

Thousands of Libyans 🇱🇾 have attended the funeral of Saif al-Islam Gaddafi, the son of Libya’s former leader, Muammar Gaddafi. He was shot dead at his home in Zintan earlier this week.

Mourners gathered in large crowds for prayers and burial under tight security. They waved plain green flags linked to the former regime and carried his photos as he was buried beside his brother, Khamis.

His brother described it as the biggest funeral in Libya’s history, showing continued support for the Gaddafi family in some areas.

Tunda harka yadda cewa mutuwa dolene, Ko adade Ko ajima. Babu Abunda yake Da garantin Samu GA dukkan Wani me Rai irin mu...
06/02/2026

Tunda harka yadda cewa mutuwa dolene, Ko adade Ko ajima. Babu Abunda yake Da garantin Samu GA dukkan Wani me Rai irin mutuwa......
Be k**ata ka Fifita neman Duniya Akan lahiraba.

Shehun Borno Alhaji Mustafa Umar El-kanemi, Sarkin Musulmi Mai Martaba Alhaji Abubakar na uku, Babban Sakatare Kungiyar ...
05/02/2026

Shehun Borno Alhaji Mustafa Umar El-kanemi, Sarkin Musulmi Mai Martaba Alhaji Abubakar na uku, Babban Sakatare Kungiyar Jama'at Nasril Islam Alhaji Ibrahim Dasuki, Sarkin Kano Alhaji Ado Bayero, Lamidon Adamawa Alhaji Aliyu Mustafa da Sarkin Argungu Alhaji Muhammadu Mera.

1944.Wani boka sunansa Ali Tesfo, mutumin kasar Kafi, ya je wani kauyen Abuja, wai shi Irom. Sai wani saurayi, Mika’ilu,...
04/02/2026

1944.

Wani boka sunansa Ali Tesfo, mutumin kasar Kafi, ya je wani kauyen Abuja, wai shi Irom. Sai wani saurayi, Mika’ilu, ya tafi gare shi da dare, ya ce ya taimake shi da maganin ba-duhu, watau ya shiga gida ya yi sata har ya fita, ba a gan shi ba. Boka ya ce, “Nawa za ka ba ni?” Mika’ilu ya ce sai ya tafi ya gwada ya dawo tukuna, sa’an nan su shirya batun biya. Boka ya kawo laya ya ba shi. Mika’ilu ya ce, “To, yaya zan yi, ga shi tufafin jikina farare ne?” Boka ya kawo mayafinsa baki ya ba shi. Ga shi duk garin kowa ya san bokan nan da wannan mayafn.
​Mika’ilu ya je ya shiga wani gida ya dibga sata, ba a gan shi ba. Sai ya sa tsammani lalle ba-duhun da bokan nan ya ba shi mai amfani ce. Ya kawo tarkacen da ya sato duk, ya bai wa boka, ya biya shi ladan maganinsa ke nan.
​Rana ta biyu kuma, sai ya tafi gidan wani wai shi Maisahuru. Ya sake dibga wata satar, ya washe musu kaya kaf. Da Allah ya k**a shi, yana fitowa, sai ya hadu da Maisahuru! Ya sheka da gudu, mai gidan kuwa ya bi shi. Da ya matsu, sai ya yad da bakin mayafin nan da wuka. Maisahuru ya kwashe, Mika’ilu ya wuce zuwa gidan boka, ya ce masa, “Ai yau fa babu lafiya! Rana ta baci, an kwace mini mayafi da wuka.” S**a yi tagumi, sun rasa abin da su ke ciki. Sai boka ya ce shi ma zai kwashi nasa kayan ya kai daji ya boye, idan an zo ana cigiya gobe, ya ce shi ma an zo gidansa an yi masa sata.
​Amma da gari ya waye, ana cigiyar mai mayafi, sai aka tarar na boka ne. Aka kai su wurin hakiminsu Dammadami, ya turo su ga sarkin Abuja, sai gaban alkali. Alkali ya taimaki boka da wata uku a gidan yari, Mika’ilu kuwa wata shida. — Abdu Baba Abuja.

Address

Emir Palace Road Kano
Kano

Opening Hours

Monday 09:00 - 17:00
Tuesday 09:00 - 17:00
Wednesday 09:00 - 17:00
Saturday 09:00 - 17:00
Sunday 09:00 - 17:00

Telephone

+2348133188164

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ashmad posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Ashmad:

Share