MAHDY TECH

MAHDY TECH Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from MAHDY TECH, Information Technology Company, Kano.
(10)

✅Content Creator
✅Geo/ Brandable Domain Investor
✅Network and Cyber Security
✅Certified Ethical Hacker
✅Cryptocurrency Investor
✅Web Developer
✅Binance Marchant :Mahdy
✅Bybit Marchant :Mahdy
✅Market Place for Social Logins
✅Paypal Funds
✅Farmer

07/05/2026

Masu yin NRC Platform, Mu Fada Muku Gaskia Ko Mu Kyaleku?
😂😂

05/05/2026

Wani Bawan Allah ya damfareni Shekara uku da s**a wuce, Kwatsam sai naga ya saka zai siyar da youtube channel sai na sake lambar na masa magana da wata lamba daban.

Sai nace masa zan siya muka gama ciniki sai nace ya turomin logins sai yace bai sanni ba sai nace ya tambayi mahdy ya sanni 😂baisan dani yake chating ba. Ina zaune kawai sai naga yamin magana a asalin lambata sai yace akwai wani yamai magana zai siyi channel dinsa yace ya sanka sai na e eh mutumin kirki ne amma bazan yarda ya tura maka kudi ba sai ka bashi logins saboda shekarun baya abunda ya faru tsakanina dakai yasa na daina yarda dakai sai nace masa amma shi wannan dayama magana zai siya mutumin kirki ne ka tura masa amma sai ya chanja komai sai ya tura maka kudin 😂sai ya yarda ya tura masa logins ya chanja komai baisan ni ne mahdy na yaudareshi ba 😂.

Saida aka gama komai na fada masa ni ne mai lambar sake lamba nayi na maka magana, a take nai blocking din shege.

Ni na dade da wannnan akidar indai ka cuceni kai tsaye baka isa na yafe maka ba, Idan kaga na barka da Allah karfina kafi Amma wallahil azeem indai nafi karfinka baka isa ba.

Bama cutar kowa amma duk wanda ya cucemu sai mun bibiyeshi😂.

29/04/2026

Ku Daina Damun Kanku Akan Sai Kaje Kayi TIN (Tax Identification Number) Kasa A Facebook Kafin A Biyaka Ko Lambobin Karya Ka kirkira Yanayi😂.

19/04/2026

Zanyi Class Nan Da Wata Daya Akan Faceless Contents Da Kuma Koyar Da Amfani Da Manhajojin Yin Contents Na AI Har a Samu Monetization A Fcbk Da YTb

28/03/2026

Shifa Faceless Content Maqiyinka Ma Zai Yi Following Dinka Ba Tare Da Yasan Kaine Mai Shafin Ba😂Kuma Ka Samu Kudi Dashi 😂

23/03/2026

Satar Whatsapp Tana Bani Dariya 😂 Sai Kaga Mutum Mai Ilimi An Kirashi Ya Bayar Da Code, Idan Ya Tura😂. Kuma Sai Daga Baya Ya Dawo Hayyyacin Sa.

Wannan Gayen Mai Suna Abdullahi Sale Ina kara tuna muku Dan Damfara ne, Ya cuci mutane dayawa, Wannan lambar Wayarsa ce ...
01/03/2026

Wannan Gayen Mai Suna Abdullahi Sale Ina kara tuna muku Dan Damfara ne, Ya cuci mutane dayawa, Wannan lambar Wayarsa ce kuma da kuma bankin da yake amfani dashi duka gasunan a cikin hoto 👇. Kuyi share saboda kar wasu su fada tarkon shi

Muna rokar Allah ya kara tona masa asiri alfarmar wannan wata mai Albarka.

Share.

Irin wannan videos din wanda ake cewa zaka sami followers bani bane bani da alaqa dashi, Duk wanda ya sanni ma yasan ba ...
27/02/2026

Irin wannan videos din wanda ake cewa zaka sami followers bani bane bani da alaqa dashi, Duk wanda ya sanni ma yasan ba muryata bace AI ne. Ga link din video din a kasa ku taimaka kumin report na account din dan kare mutane daga fadawa hannun yan damfara.

https://www.facebook.com/share/r/1Ds2ga4p7e/

Kuyi share.

25/01/2026

Matukar Kanada Skills Ka Daina Damun Kanka Wajen Aikin Albashi, Wani Zaice Aiki Saboda Security, Babu wani Security Daya Wuce Allah Ya Rufa Maka Asiri.

11/01/2026

Social media tayi sanadiyar daukakar yayan talakawa batara da sanin kowaba.

10/01/2026

Kudaden Da Matasa Ke Samu A Yanar Gizo Da Ta Hannun Yan Siyasa Suke Biyowa Sai Ka Sami Wani Tsinannen Ya Kwashe Su Duka.

Address

Kano
700001

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when MAHDY TECH posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to MAHDY TECH:

Share