Combat Computer Technology

Combat Computer Technology Computer services training and consultancy service

DAY 9 @ DUTSI CENTERYayin da muka shiga rana ta 9 a cigaba da gudanar da computer Literacy Training a garin Dutsi, yau m...
03/01/2022

DAY 9 @ DUTSI CENTER

Yayin da muka shiga rana ta 9 a cigaba da gudanar da computer Literacy Training a garin Dutsi, yau mun samu ziyarar gani da ido daga maigirma Education Secretary na karamar hukumar Dutsi Mal. Musa Ado Dutsi.

Manufar wannan ziyara shine domin duba yadda wannan program din ke tafiya, bada shawarwari tare da karfafa ma wadanda ke cikin Shirin guiwa akan muhimmancin wannan training.

Muna godiya da wannan ziyara ta maigirma E.S. Allah ya bar zumunci.

DAY 3 @ DUTSI L.G.A Today's Experiences:*Typing in Ms word environment*Changing font size, bold and italic style*Saving
28/12/2021

DAY 3 @ DUTSI L.G.A

Today's Experiences:

*Typing in Ms word environment
*Changing font size, bold and italic style
*Saving

Yau Talata 21/12/21 mun samu ziyartar Education secretary na karamar hukumar Dutsi Mal. Ado Bala Dutsi domin cigaba da s...
21/12/2021

Yau Talata 21/12/21 mun samu ziyartar Education secretary na karamar hukumar Dutsi Mal. Ado Bala Dutsi domin cigaba da shirye shiryen da mukayi na gudanar da computer Literàcy training ga ma'aikata, dalibai da matasan karamar hukumar Dutsi masu bukatar wannan program.

Don haka duk mai bukatar shiga wannan training na computer ya tuntubi coordinator Hafiz Abdulmumin Dutsi don sayen form a kan kudi N300.

Wannan program din zaya dauki tsawon mako biyu (2 weeks) anayi kuma kyauta ne.

Daga karshen program za'a bada certificate of attendance ga wadanda s**ayi training din

GOOD BYE TO KATSINA CENTER A cigaba da kokarin da mukeyi na ganin matasa, dalibai da sauran alumma na lungu da sako sun ...
17/12/2021

GOOD BYE TO KATSINA CENTER

A cigaba da kokarin da mukeyi na ganin matasa, dalibai da sauran alumma na lungu da sako sun samu ilimin na'ura a saukake, yau Juma'a 17th December, 2021 cikin ikon Allah mun kawo karshen program da muka dauki mako ukku munayi na horar da karatun computer a karamar hukumar Katsina.

Bayan godiya ga Allah daya bamu ikon farawa da kammalawa lafiya, muna kuma godiya da jinjina ga center coordinator wato Comrade Comr Shehu Dangogo da sauran wadanda s**a bada gudunmuwa don ganin ansamu nasarar training din irinsu Aliyu Haidar Dangogo, Umar Faruk Dangogo da dai sauransu.

Muna rokon Allah ya sanya albarka ga abinda daliban s**a koya, ya amfanesu da sauran al'umma baki daya.

16/12/2021

FREE COMPUTER TRAINING OPPORTUNITY! ! !

Learn how to operate computer at your free time.

The course is basically designed to teach individuals basic skills of computer and their ways of operation.

COURSES TO BE OFFERED:

*Introduction to computer (Theory)
*Windows Operation (practical)
*Data processing (practical)
*Ms Excel (practical)

WHO SHOULD ATTEND THE PROGRAM?

*JSCE/SSCE holders
*Civil/public servants
*Job Seekers
*General Public

TRAINING CENTERS:

*Dutsinma
*Rimi
*Dutsi
*Yargoje/Danmarke in Kankara Local Givt.

LECTURE SCHEDULE:

A. Tuesday, Wednesday and Thursday - 2pm - 4pm
B. Saturday and Sunday - 10am - 12pm

DURATION:

3 weeks at each center

CERTIFICATION:

Certificate of attendance will be awarded to the trained students so that the training can be beneficial for them in future.

FORM FEE:

Application form is available at the rate of N300 only.

For details, contact:
-09121451377
-07032851815
-07067704040
-09071569070

12/12/2021
A cigaba da gudanar da Shirin horaswa da koyon karatun computer ga al'ummar karamar hukumar Katsina, cikin ikon Allah ya...
12/12/2021

A cigaba da gudanar da Shirin horaswa da koyon karatun computer ga al'ummar karamar hukumar Katsina, cikin ikon Allah ya an shiga rana ta 9 a wannan aiki.

28/10/2021

Wadanda s**a samu horon computer training karkashin Combat CT su tuntubi coordinators dinsu don amshi certificate dinsu.

BAKORI - Lawal Bala

TSIGA - Zahraddeen Hamza Isa

TAMARKE - Sa'adu Wada Tamarke

KAITA - Musa Haruna Kaita

YARDAJE (Zango L.g) - Zuwa next week ku tuntubi Hon Abuya Zango

Muna fatan Allah yasa ma abinda aka karanta albarka

Sign: Muhammad Nafi'u Yahaya (Training Coordinator)

Address

Katsina

Telephone

+2347067704040

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Combat Computer Technology posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share