07/08/2022
NIGERIAN NAVY BATCH 34 RECRUITMENT
Apply Now!!!
Wannan sanarwace ga masu buqatar yin amfani da damar su, cewa Nigerian Navy sun bude fejin su na daukar sababbin ma'aikata, ayau 7 ga watan Augusta 2022 a halin yanzu pejin a bude yake. Donhaka ga masu buqatar suyi Applying zasu iya garzayowa Ajiwa Computers a Sabuwar Unguwa Ajiwa ko kuma su neme Umar Aliyu Clever ko su kira wannan Number:
09123798122
Application din wa kowa da kowa ne tun daga matakin Secondry school har zuwa masu degree, kuma koda kwatankwacin Credit biyar gareka matuqar ka samu Englishi da Maths to kaima harda kai kawai zaka zabi aiki daidai da matakin kane, koda kai mace ne kuma ko ke namiji ce. Kada ku bari a baku labari
Sai kunzo....