03/11/2026
ZAFIN ALLURA (INJECTION PAIN) 💉
Zafin allura shi ne ciwo ko kaikayi da mutum yake ji yayin ko bayan an yi masa allura, yana iya faruwa saboda nau’in magani, kaifin allura ko nau’in yadda aka yi allurar sannan wasu magunguna suna da zafi sosai idan aka yi musu allura, musamman a tsoka, ana iya rage zafin ta hanyar amfani da dabarun allura masu kyau da bin ƙa’idojin lafiya haka kuma idan wurin allurar ya kumbura sosai, ya yi ja, ya yi zafi mai tsanani ko ya fitar da majina, a nemi shawarar ma’aikacin lafiya.
Aboki_medguide Health Education and Public Awareness.