Dankurmi Data Ltd.

Dankurmi Data Ltd. Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Dankurmi Data Ltd., Telecommunication Company, Dankurmi Saulawa Area, Maru.

Dankurmi is an all-in-one digital financial ecosystem providing airtime, data, bill payments, wallet services, money transfers, virtual cards, and business solutions with speed, security, and reliability.

29/08/2026

Dankurmi Data Ltd.......

29/08/2026
Alhamdulillah πŸ™, Ala Kulli Halin, Ni Dan Zamfara ta Kudu ne Kuma Ina Alfahari da Hakan, Amma Sai dai Kash Muna Fama da k...
27/08/2026

Alhamdulillah πŸ™, Ala Kulli Halin, Ni Dan Zamfara ta Kudu ne Kuma Ina Alfahari da Hakan, Amma Sai dai Kash Muna Fama da ko Inkula daga Gobnati ta Jahar mu, Daga Wanke Zuwa Magami Zuwa Dansadau da Kuyan Bana, Sannan daga Magani Zuwa Kurar Mota Zuwa Bindin Zuwa Dangulbi Zuwa Dankurmi Zuwa Sabon Birni har Zuwa Bagega, Wadan nan Garuruwan duk Ward ne a Mabambamtan Local Government Ciki Akwai Anka Local Government Ward (2) Maru Local Government Ward (5) Gusau Local Government Ward (2) Sai Bungudu Local Government Ward 1 Wadda duk Cikin Wards din nan Tafi Kowa ce Ward Shiga Cikin Matsalar Tsaro a dai dai Wannan Lokaci, Wanda Yanzu Haka Kashi 70 na Mutanen Kurar Mota basa Gidajensu dole ta saka Sunyi Hijira Zuwa Magami da Sauran Garuruwan dake Kusa dasu.

Da Wannan Muke Kira da Babbar Mirya Akan Gobnati ta Dibi Halin da Muke Ciki Tayi Abunda take iya Yi kafin Lokacin ZaΙ“en yayi.

Saboda idan Har ba Haka ba To muma Zamu Nuna Cewa Mutane ne ba Aljanu ko Dabbobi ba,

Lokacin ZaΙ“en duk Wanda Yazo yana Nuna mana Cewa Wai mu Zabi Wane ko Wane Alhalin Yasan Wanen nan Baiyi Mana Aiki ba.

Abun dai ba,a Cewa Komai Sai Lokaci Yayi Kuma Za,aji Muryar mu In Sha Allah.......

Nan Gaba Kadan Zamu Hada Wata Kungiya Domin Neman Hakkin Zamfara ta Kudu in Sha Allah........

Activist: Alhassan Saminu Dankurmi Garkuwan Zamfara ta Kudu.

Dankurmi Data...
04/08/2026

Dankurmi Data...

πŸš€ DANKURMI DATA πŸš€πŸ“Ά MTN 500MB – ₦275 (7 Days)πŸ“Ά MTN 1GB – ₦385 (7 Days)πŸ“Ά MTN 1GB – ₦500 (30 Days)βœ… Tsaro da Aminci🎁Sauke D...
04/08/2026

πŸš€ DANKURMI DATA πŸš€

πŸ“Ά MTN 500MB – ₦275 (7 Days)
πŸ“Ά MTN 1GB – ₦385 (7 Days)
πŸ“Ά MTN 1GB – ₦500 (30 Days)
βœ… Tsaro da Aminci
🎁Sauke Dankurmi Data yanzu
Ta Hanyar Wannan Link din

πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½
https://play.google.com/store/apps/details?id=dankurmi.kalidevelopers.ltd
πŸ‘‡πŸΎ
For iPhone UsersπŸ“±
πŸ‘‡πŸΎπŸ‘‡πŸΎπŸ‘‡πŸΎπŸ‘‡πŸΎπŸ‘‡πŸΎ
https://dankumi.com

ya Kamata Kasan Cewa Ana Lokacin da Ba Wanda Zai baka Kudin haka Kawai ba Tare da kayi Masa Wani Aiki ba, Saboda haka Ka...
02/08/2026

ya Kamata Kasan Cewa Ana Lokacin da Ba Wanda Zai baka Kudin haka Kawai ba Tare da kayi Masa Wani Aiki ba,

Saboda haka Ka Tashi Ka Nema.....

Tashiiiii Mana..........

Address

Dankurmi Saulawa Area
Maru

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dankurmi Data Ltd. posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share