ANAS GQ SMART SHOP

ANAS GQ SMART SHOP Mobile phone

27/05/2025
Samsung galaxy for sale Mubi Shopping Complex
01/05/2025

Samsung galaxy for sale Mubi Shopping Complex

Comrd Abdulkareem Adamu Mubi Mubi Shopping Complex
09/04/2025

Comrd Abdulkareem Adamu Mubi Mubi Shopping Complex

09/04/2025

Sojoji sun kwace iko da kasuwar Mubi Shopping Complex, bayan kwanaki 6 a rufe

Rahotanni daga Kasuwar Mubi Shopping Complex da ke Garin Mubi na cewa an jibge jami'an tsaron Soji a babbar kofar shiga kasuwar, sojojin sun hana masu abinci da sauran Shaguna a wuri da su bar wurin.

Idan baku manta ba, a wannan makonne aka yi rikici sakanin wani makanikin waya da wani mutun wanda har yayi sanadiyar caka masa wuka nan da nan rai yayi halinsa a babbar asibitin General hospital mubi. Abokan mamacin sun farmaki yan kasuwar tareda fasa dukkanin kayayyakin da ke cikin wannan kasuwar da nufin ramuwar gayya.

Karin bayani na nan

04/11/2024

Address

Mubi Shopping Complex
Mubi

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when ANAS GQ SMART SHOP posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share