Ambassador Wudil

Ambassador Wudil Wudil local government Kano State

Assalamu Alaikum,Ina taya mu murnar samun tsawon rai, da koshin lafiya da mukaga wannan wata mai albarka na Ramadan *144...
18/02/2026

Assalamu Alaikum,
Ina taya mu murnar samun tsawon rai, da koshin lafiya da mukaga wannan wata mai albarka na Ramadan *1447H.*2026* Allah ya karbi ibadunmu, ya ba mu juriya da ikon kammala wannan azumi cikin koshin lafiya. Allah ya kara daukaka da nisan kwana.

my all followers
Happy Ramadan Kareem

13/02/2026
Hukumar da ke kula da Shirin Renewed Hope Ward Development Programme a Jihar Kano ta sanar da rufe sabar tattara bayanai...
25/01/2026

Hukumar da ke kula da Shirin Renewed Hope Ward Development Programme a Jihar Kano ta sanar da rufe sabar tattara bayanai a wasu wards saboda cikar adadin mutanen da aka ware.

An rufe tattara bayanai a wadannan wards, Rijiyar Zaki, Na’ibawa, Mariri, Zango, Gyadi-Gyadi Kudu, Gyadi Gyadi Arewa, Kumbotso, Chiranci, Danmaliki da Darmanawa.

An rufe wadannan wards ne sakamakon yawan mutane da s**a riga s**a cika guraben da aka tanada.

A halin yanzu kuma, wasu kananan hukumomi a Jihar Kano har yanzu suna ci gaba da tattara bayanan jama’a.

Ga wadanda suke bukata suturamun bayanan su ta
WHATSAPP 08033734637

Shirin renewed Hope development program dukk yashika saudaya bazai kara shikawa ba

14/01/2026

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Muhd Yusif, Mutawakkil Jameel Shettimearh

Address

No. 2 Aliyu Dandarman Road Wudil
Wudil
713101

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ambassador Wudil posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share