Simas Academy

Simas Academy Internet School For Digital Marketing & Computer Skills In English & Hausa. FREE Courses And Programs To Build Your Career & Business.
(2)

A Dai-Dai Lokacin Da Muke Kokarin Kammala Shirin SEN Program (II) Wanda Simas Academy Ke Gabatarwa, Zamu Baiwa Duk Wani ...
24/04/2026

A Dai-Dai Lokacin Da Muke Kokarin Kammala Shirin SEN Program (II) Wanda Simas Academy Ke Gabatarwa, Zamu Baiwa Duk Wani Ɗalibi Damar Samun Kyautar Course Ɗinmu A Simas Academy.

YADDA ZAKA SAMU FREEE AI COURSE DAGA SIMAS ACADEMYArtificial Intelligence Course Karatu Ne Musamman Da Zai Koya Maka Yad...
04/04/2026

YADDA ZAKA SAMU FREEE AI COURSE DAGA SIMAS ACADEMY

Artificial Intelligence Course Karatu Ne Musamman Da Zai Koya Maka Yadda Ake Amfani Da AI Wajen Ƙirƙiro Abubuwa Da Fahimtar AI Ɗin Gabadaya.

Bayan Kammalawa Zaka Samu Certificate, Zaka Samu Damar Shiga Community Ɗinmu.

Idan Kana Buƙatar Sa A Kyauta:

1️⃣ Zaka Fara Sharing Na Wannan Posting Ɗin, Sa'annan Kayi Comment Da .

2️⃣ Kayi Join Ɗin Channel Ɗinmu Na WhatsApp Da Sharing A Status Ɗinka: 👇👇

https://whatsapp.com/channel/0029VbAynW26BIEqIC8Btj2J

Bayan Ka Kammala Sai Ka Turo Mana Screenshot Shaida Sa'annan Da Email Ɗinka Domin A Baka Access Ta Layinmu Na WhatsApp +2348111855565.

Ga Waɗanda Har Yanzu Basu Samu Kyautar FREE AI Course Daga Simas Academy Ba.Waɗannan Sune Matakan Da Zaka Bi Domin Ka Sa...
04/04/2026

Ga Waɗanda Har Yanzu Basu Samu Kyautar FREE AI Course Daga Simas Academy Ba.

Waɗannan Sune Matakan Da Zaka Bi Domin Ka Samu Yanzu.

[Simas Academy BLOG: Yadda Ake Rubuta Wasikar Neman Aiki]A Wannan Makon, Munyi Bincike Mun Gano Ɗaya Daga Cikin Ɗaliban ...
31/03/2026

[Simas Academy BLOG: Yadda Ake Rubuta Wasikar Neman Aiki]

A Wannan Makon, Munyi Bincike Mun Gano Ɗaya Daga Cikin Ɗaliban Mu Graduates Da Sauransu, Suna Buƙatar Sanin Yadda Ake Rubuta Wasikar Neman Aiki.

Hakan Ne Yasa Muka Samar Da Wannan Takaitaccen Rubutun, Kan Yadda Zai Bayyana Maka Komai Cikin Sauƙi. 👇 Allah Ya Bada Sa'a.

Yadda Ake Rubuta Wasikar Neman Aiki. Bayani Ne Mai Zurfi Da Zai Baka Tsari, Misali, Da Abubuwan Da Zasu Sa Wasikar Ka Tayi Kyau.

A Cikin Wannan Dare, Muna Roƙon Allah Ya Amsawa Kowa Buƙatarsa, Amin 🧡💛 Please Share 🙏
12/03/2026

A Cikin Wannan Dare, Muna Roƙon Allah Ya Amsawa Kowa Buƙatarsa, Amin 🧡💛 Please Share 🙏

16/02/2026

Albishir Ga Duk Wani Ɗalibin Simas Academy ☺️ In Sha Allahu A Wannan Watan Na Ramadan Zamu Kawo Sabuwar Course Ɗinmu Na 'Artificial Intelligence Literacy Course (AIC).

Kuma Kun San Me? 😳 Kyauta Ne 😅 Muna Nufin FREE 😲😁 FREE Certificate, Free Community Access, Free Registration ☺️✈️

Ƙarin Bayani Yana Zuwa 👇 Amma A Tabbatar Anyi Mana Sharing Na Wannan Saƙon Saboda Ƴan Uwanmu Su Amfana ✍️

10/02/2026

Wani Yunƙuri Kake Wajen Ganin Ka Gina Wani Abu Mai Amfani A Duniyar Internet? Ku Matso Kusa 👻

Simas Academy Tace Ba Za'a Bar Ta A Baya Ba, Ga Prompt A Comment 👇 👇
09/02/2026

Simas Academy Tace Ba Za'a Bar Ta A Baya Ba, Ga Prompt A Comment 👇 👇

Kada Ka Bari Tsoron Gazawa Ya Hana Ka Gwada Sa'arka. Jaruntaka Ita Ce Ka Tashi Bayan Kowane Faduwa Domin Cimma Burin Ray...
05/02/2026

Kada Ka Bari Tsoron Gazawa Ya Hana Ka Gwada Sa'arka. Jaruntaka Ita Ce Ka Tashi Bayan Kowane Faduwa Domin Cimma Burin Rayuwa.

Kowane Kuskure Da Ka Yi Hanya Ce Ta Karatun Rayuwa. Ka Tashi Tsaye, Ka Gyara Tunaninka, Sannan Ka Fuskanci Burinka Da Ka...
03/02/2026

Kowane Kuskure Da Ka Yi Hanya Ce Ta Karatun Rayuwa. Ka Tashi Tsaye, Ka Gyara Tunaninka, Sannan Ka Fuskanci Burinka Da Karfin Gwiwa.

Fasahar Zamani Tana Bude Hanyoyin Samun Kudi Da Daukaka. Ka Zama Mai Kokarin Koyo Domin Ka Amfani Al'ummar Ka Da Kyau.
02/02/2026

Fasahar Zamani Tana Bude Hanyoyin Samun Kudi Da Daukaka. Ka Zama Mai Kokarin Koyo Domin Ka Amfani Al'ummar Ka Da Kyau.

Fasaha Tana Canja Duniya, Amma Ilimi Ne Ke Canja Rayuwar Mutum. Ka Nemo Kwarewa Domin Ka Zama Mafi Tasiri A Cikin Al'umm...
01/02/2026

Fasaha Tana Canja Duniya, Amma Ilimi Ne Ke Canja Rayuwar Mutum. Ka Nemo Kwarewa Domin Ka Zama Mafi Tasiri A Cikin Al'umma.

Address

Jimeta
Yola

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Simas Academy posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Simas Academy:

Share