Haj. Fatima Luxe

Haj. Fatima Luxe • Graphics Design
• Professional Printing
• Kitchen Essentials
• Premium Snacks & Much more...
08025953944

Assalamu Alaikum 🤍Zaria, Kaduna State, Nigeria 🇳🇬Nationwide Delivery Available08025953944
07/10/2026

Assalamu Alaikum 🤍

Zaria, Kaduna State, Nigeria 🇳🇬
Nationwide Delivery Available
08025953944

High quality Laces New in Town
01/10/2026

High quality Laces New in Town

High quality Iranian carpets available @9/12  8/11  6/9  5/7  4/6  Zaria, Kaduna State, Nigeria 🇳🇬Nationwide Delivery Av...
01/10/2026

High quality Iranian carpets available @

9/12
8/11
6/9
5/7
4/6

Zaria, Kaduna State, Nigeria 🇳🇬
Nationwide Delivery Available
08025953944

01/10/2026

ENGAGEMENT VIDEO

We have Made in Turkey center Table with 2 side table wato 3in1
01/10/2026

We have Made in Turkey center Table with 2 side table wato 3in1

We have these beautiful forign stand
01/10/2026

We have these beautiful forign stand

Assalamu Alaikum 🤍Good Evening Beautiful Amazing people dafatan mun yini lfy 😍💜DONE FOR TODAY 😍 jiki duu gajiya 😩🥺Sai Ra...
01/10/2026

Assalamu Alaikum 🤍
Good Evening Beautiful Amazing people dafatan mun yini lfy 😍💜

DONE FOR TODAY 😍 jiki duu gajiya 😩🥺
Sai Ranar Sunday In Sha Allah

place yhur order to avoid sold out 💜

Zaria, Kaduna State, Nigeria 🇳🇬
Nationwide Delivery Available
08025953944

Wanda ya bani aikin nan ne 😹😂Ina zaune sai naga kira daga sabuwar number. Na ɗaga, nayi shiru… shi ma yayi shiru 😹. Sai ...
01/10/2026

Wanda ya bani aikin nan ne 😹😂

Ina zaune sai naga kira daga sabuwar number. Na ɗaga, nayi shiru… shi ma yayi shiru 😹. Sai ya yi sallama, na amsa, yace “Hello.” Nima nace, “Ina jinka,” sai kawai ya kashe 😂😭.

Can sai ya sake kira. Na ɗaga, yace:

“Ki yi haƙuri 😹. Naga wani IV ne, kuma number ɗin nan na gani a jiki, shi yasa na kashe kiran farko. Na ƙara dubawa ko wrong number nayi… sai na ji muryarki 😹.”

Sai nayi dariya nace, “Ba wrong number bane, nine.” 😩😂

Sai yace: “Mata ma suna yin IV ne?” 😹

Nace masa, “Eh mana!” 😂

Shima sai yayi dariya yace, “Wallahi ban sani ba. Ina tunanin ko ban rubuta number ɗin daidai ba.” 😹

Daga nan muka shiga maganar business, yace yana so na faɗa masa price ɗin aikin 😩😂.

Wasu har yanzu ba su san mata suna yin graphics design ba 😹. Suna tunanin maza ne kaɗai suke yi.

Amma dai… what a man can do, a woman can do too 🤭 and sometimes, even better! 😹🔥💜

A business, skill, professionalism, quality da result su ne suke magana. Ba wai mace ce ko namiji ba.

Wani lokacin customer ɗinka zai iya yin wrong assumption game da kai kafin ya ga abin da za ka iya yi. Amma kada ka ɓata lokaci kana ƙoƙarin tabbatar masa da kanka da magana kawai ka bar aikin ka ya zama evidence. 🔥

Don haka, mata masu graphics, coding, photography, business da sauran skills… ku ci gaba da koya, ku inganta kanku, ku saka value a aikinku, sannan ku charge what your skill is worth. 💻✨

Ba sai ka tabbatar wa kowa cewa za ka iya ba. Ka iya sai ka bar result ya nuna. 😹🔥

After all…
What a man can do, a woman can do too. And skill has no gender. 😌🔥

Munyi sauƙi mun hana bashi 😩😂❤️Amma mun tabbatar da quality ɗin kayanmu 💯Duk matar da takeson kitchen mai kyau toh wanna...
30/09/2026

Munyi sauƙi mun hana bashi 😩😂❤️

Amma mun tabbatar da quality ɗin kayanmu 💯
Duk matar da takeson kitchen mai kyau toh wannan page ɗin nata ce 😍

Muna da:
✔️ Plates
✔️ Pots
✔️ Storage items
✔️ Spoons
✔️ Kitchen sets da sauransu

Zaria, Kaduna State, Nigeria 🇳🇬
Nationwide Delivery Available
08025953944

06/01/2026

INVITATION CARD
AFTER PRINTOUT 💜
゚viralシalシ

Address

Unguwan Dankali Dan Magaji Zaria
Zaria

Opening Hours

Monday 09:00 - 17:00
Tuesday 09:00 - 17:00
Wednesday 09:00 - 17:00
Thursday 09:00 - 17:00
Friday 09:00 - 17:00

Telephone

+2348025953944

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Haj. Fatima Luxe posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Nearby computer & electronics services