15/07/2024
Download Naku Data Sub domin Suna'ar Siye da Siyarwar Data & Airtime etc.
Download App Now and Start Enjoying.👇
https://play.google.com/store/apps/details?id=com.tech.nakudatasub
1. Network dinmu yanada sauri, babu delay.
2. Munada tsarin Thumbprint wanda zai saukake ma customers wurin amfani da Application din.
3. Munada tsarin "referrals and earn" ma'ana duk wanda ka gayyato yayi amfani da username dinka agurin register toh kana da commission, duk data da ya siya ko ya siyar zaka samu commission.
4. Munada tsarin "Total Fund" ma'ana ko nawa ka saka tun daga lokacin da kafara amfani da Application dinmu zaka iya gani.
5. Munada tsarin da zai baka damar dauko Lambar wayar wanda kakeda lambarsa a cikin contacts dinka domin tura mashi data batareda sai ka sake rubuta lambar ba.
6. Munada tsarin transaction History zaka iya tura ma customers reciept bayan ka saka masu data.
7. Muna siyen Katin wayar da akayi kuskure aka saka a waya.
8. Munada tsarin da zaisa da zaran ka saka lambar wayar da zaka tura ma data app din zata nuna maka lambar idan MTN ne ko Airtel ko wane kalan Network ne zata sanar dakai a rubuce.
9. Munada Customers Care 24/7, ga lambobinsu:
08156479602
08164469355
09134898117
Allah yataimake mu..🙏
Download App on Play store👇
https://play.google.com/store/apps/details?id=com.tech.nakudatasub